Baya ga hadari da ka iya shafar lafiyar laka, akwai yanayin gudanar da rayuwar yau da kullum da ka iya haifar da matsala ga lakar jikin dan adam kamar yadda za a ji daga bakin Dr Saidu Zakari, babban likita a asibitin gwamnati na jahar Kaduna a Arewacin Najeriya