Kokarin dakile ayyukan cin hanci da karbar rashawa
August 13, 2015Talla
Shugaban Tarayyar Najeriya Muhammadu Buhari ya russa hukumar gudanarwar kamfanin samar da man fetur na kasar NNPC a daya da ga cikin matakan da yake ci gaba da dauka domin kakkabe ayyukan cin hanci da karbar rashawa.