Sannu a hankali rayuwar 'ya mace kan sauya daga lokaci zuwa lokaci,daga yarinta zuwa budurwa, sai cikakken mace..kafin a isa wani muhimmanin mataki da ake Menopause, wanda wani muhimmin al'amari ne a rayuwar mata...
yawan mafi mata na rayuwa har su kai lokacin da jinin al'ada zai fara janyewa sannu a hankali...Daukewar jinin har na tsawon watanni 12 ba tare da ta samu juna biyu ko larurar rashin lafiya ba shi ake kira Mopause.Daga kasa za a iya sauraran sauti