Shirin DW Hausa na Alhamis biyu ga watan Yuli 2015
Lateefa Mustapha Ja'afarJuly 2, 2015
A cikin shirin bayan Labaran Duniya akwai rahoto kan rikicin da ke ci gaba da ruruwa jam'iyyar adawa ta MNSD a Jamhuriyar Nijar da sauran rahotanni da shirye-shirye.