You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Bukukuwan sallah cikin kuncin rayuwa a Najeriya
Tun da sanyin safiyar ranar Talatar masallatai suka cika makil da al'ummar Musulmi don sallar layya.
Bukukuwan sallah cikin kuncin rayuwa a Najeriya
Tun da sanyin safiyar ranar Talatar masallatai suka cika makil da al'ummar Musulmi don sallar layya.
Tarihin Maryam Fantimoti
Tarihin daya daga cikin mutanen da suka yi fice a fage waka a Najeriya da ake kira Maryam Fantimoti.
Shirin Rana 08.08.2018
A cikin shirin bayan Labaran Duniya akwai rahoto kan kokarin sulhunta Isra'ila da Falasdinawa da sauran rahotanni da shiryr-shiryen da muka saba gabatar muku.
Jafar Jafar: Dan jarida mai zaman kansa
Wani matashin dan jarida a arewacin Najeriya ya kafa jarida ta kansa wadda ke watsa labaranta ta intanet. Matashin mai suna Jafar Jafar ya ce ya yi hakan don nemawa kai kudaden shiga da samawa matasa aiki da kuma samar da sahihan labarai.
Matashiyar da ta kafa kungiyar wayar da kan zaurawa
Mawakiya a Kano da ke son kawo sauyi tsakanin mata
25.05.2018: Shirin Safe
Za a ji tasirin kafofin sada zumunta wajen wayar da kan al'umma cikin watan azumi a Najeriya
Tarihin Marigayi Sheikh Khalifa Isyaka Rabi'u
Saurari tarihin daya daga cikin fitattun malaman addinin Islama na Najeriya Marigayi Sheikh Khalifa Isyaka Rabi'u.
Tasirin rayuwar marigayi Kahlifa Isyaka Rabi'u
Marigayi Kahlifa Isyaka Rabi'u ya ba da guddumuwa da fuskar addini da zamantakewa a tsakanin al'ummar Najeriya
Garkuwa da Bajamushe a arewacin Najeriya
A cewar mai magana da yawun 'yan sanda a Kano Magaji Musa Majia mutane biyar ne suka kai farmakin kama Bajamushen.
Shirin Yamma 09.04.2018
A jimhuriyar Nijar jam'iyar RDP jama'a ke gudanar da shagulgulan bikin zagayowar shekara 21 da kafuwa. Bikin da ya zo daidai da ranar juyayin zagayowar shekaru 19 da aka yi wa mutumin da ya kafa jam'iyar tsohon shugaban kasar Nijar, marigayi janar Ibrahim Ba'are Mainasa kisar gilla.
Saurari shirin rana na DW Hausa (12.03.18)
Sarakunan Kano da na Gombe sun tattauna kan mafita daga matsalolin rashin zaman lafiya da ke addabar arewacin Najeriya
Shirin Rana:09.03.2018
Wasu mutane da ake zaton masu farautar mutane ne sun kai wa wani jirgin kasa hari a kan hanyar sa ta zuwa Kaduna.
Shirin yamma na:10.02.2018
Jihar Kano ta Gudanar da zaben Kananan hukumomi a fadin jihar ba tare da rikici daga wani bangare ba
Shirin Yamma
Jigon shirin ya mayar da hankali kan yadda rikicin siyasar Kano a Najeriya ya fara tasiri kan al'umma.
Shrin Yamma: 29.01.2018
A cikin shirin namu za ku ji yadda Dr Rabi'u Musa Kwankwaso ya janye shirinsa na kai ziyara jihar Kano saboda dalilai da ya alakanta da matsalar tsaro dai dai lokacin da ake kammala taron kolin kungiyar tarayyar Afrika da ya bijiro da wasu muhimman tsare tsaren ciyar da nahiyar gaba.
Shirin rana na DW na 23.01.2018
A cikin shirin za a ji batun zaman doya da manja da ake yi tsakanin 'yan siyasa na bangaren Kwankwasiya da na Gandujiya a Kano wanda ake ganin wani babban koma baya ne ga jam'iyya mai mulki ta APC.
Saurari shirin safe na 23.01.2018
A cikin shirin za a ji zaman doya da manja tsakanin 'yan siyasa na bangaren Kwankwasiya da na Gandujiya a Kano ya dauki sabon salo. A Jamhuriyar Niger mutane kimanin miliyan hudu ne ke fuskantar barazanar karancin cimaka.
Rikici ya yi zafi tsagin Kwankwaso da Ganduje a APC
An kakkabe hannun tsagin tsohon gwamna daga shugabancin jam'iyyar a Kano an kuma maye gurbinsa da masu goyon bayan gwamna me ci, lamarin da ya kara harzuka 'yan Kwankwasiya har takai wasu na fucewa daga jam'iyyar.
Ziyarar Shugaba Buhari karon farko a jihar Kano
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na ci gaba da ziyarar aiki a jihar Kano bayan tsawon lokaci.
Ziyarar Shugaba Buhari karon farko a jihar Kano
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya na ci gaba da ziyarar aiki a jihar Kano bayan tsawon lokaci.
Saurari shirin DW na safe na 06-12-2017
A cikin shirin za ku ji cewa a wannan Laraba ce Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai kai ziyara a jihar Kano, wacce ke zama ta farko tun bayan hawansa mulki.
Kano: Tallafawa marasa lafiya
Saboda yawan marasa lafiya ya sa Kungiyar Iyalan Gidan Na’abba, ta tara gudunmowar magunguna da gayyato likitoci kyauta
Matakan inganta harkar hada fina-finan Hausa
Gwamnatin jihar Kano a Najeriya, ta shirya wa masu fina-finai bita ta musamman.
Malamai sun bukaci kwantar da hankali kan rikicin IPOB
Kungiyoyin matasa da malaman addini a Kano sun yi kira ga al'ummar da su kwantar da hankali
Martanin al'ummar Kano kan rikicin IPOB
Malamai da kungiyoyin matasa sun shawarci jama'a da su kwantar da hankalinsu dangane da sabon rikicin da ya barke a Abia
Shirin Safe:14.09.2017
A shirin, za a ji martanin al'ummar Kano bisa jaddada dokar hana goyo a kan babura.
Matashi mai koya wa mata girki
Wani matasahi a Jihar Kano da ke Najeriya da ya nakalci girke-girke, yanzu haka ya na koya wa mata girke-girke
Saurari shirin rana na 03.09.2017
A cikin shirin za'a ji mabiya kwankwasiyya a kano sun baiyana damuwa da afka musu da makamai da wasu mutane suka yi a lokacin hauwan Daushe kusa da fadar mai martaba sarkin Kano. Akwai shirin Afrika a mako da Abu Namu da kuma Zabi sonka.
Fadakar da Bebaye a Kano
Bebaye a Kano sun yaba da gudummawar da suke samu daga wata Bajamushiya marubuciyar littattafan harshen Bebaye.
Cece-kuce kan nada mata mukamun kantoma
Wata muhawara ta turnike sakamakon nada mata kantoma a kananan hukumomi biyu a Jihar Kano da ke Najeriya.
Tarihin Ambasada Yusuf Maitama Sule
A ranar 3 ga watan Yuli na 2017 ne Allah ya yi wa Dan Masanin Kano Ambasada Yusuf Maitama Sule rasuwa bayan da ya yi wata 'yar gajeriyar jinya a wani asibiti da ke kasar Masar.
Allah ya yiwa Dan masanin Kano rasuwa
Al'ummar Najeriya na alhinin rasuwar Dan Masanin Kano Alhaji Maitama Sule
Shirin rana na DW na 03.07.2017
A cikin shirin za ku ji cewa masarautar Kano da al'umarta na alhinin rasuwar Dan Masani Kano Alhaji Yusuf Maitama Sule wanda ya rasu bayan gajeriyar jinya a wani asibiti a Masar.
saurari shirin dare na 27.05.2017
A ciki Jihar Kano ta Najeriya da wasu 12 daga cikin 36 sun cika shekaru 50, akwai ra'ayin malamai.
Saurari shirin yamma na 22.05.2017
A cikin shirin za a ji cewa majalisar dokokin jihar Kano a tarayyar Najeriya ta dakatar da binciken da ta fara dangane da tuhumar sarkin Kano Muhammadu Sunusi bisa wasu laifuka da ake zargin ya aikata.
EFCC: Binciken 'yan APC ya tayar da kura
Jama'a sun soma tsokaci kan matakin gwamnatin Najeriya a yakin da ta ke da cin hanci a tsakanin manyan jiga-jigan 'yan jam’iyar APC mai mulki, inda wasu ke kallon lamarin tamkar da biyu.
EFCC: Binciken 'yan APC ya tayar da kura
Al'ummar Najeriya na zargin gwamnati da nuna banbanci a yakin da take da cin hanci a kasar.
Shirin rana na DW na 04.05.2017
A cikin shirin za a ji cewa jama'a sun soma tsokaci kan matakin gwamnatin Najeriya a yakin da ta ke da cin hanci a tsakanin manyan jiga-jigan 'yan jam’iyar APC mai mulki, inda wasu ke kallon lamarin tamkar da biyu.
Zargin almubazzaranci a masarautar Kano
Cece-kuce kan batun yadda masarautar Kano ta kashe wasu makudan kudi, da ake zargin an yi almubazzaranci wajen kashe su.
Shirin rana na DW 24.04.2017
A shirin za a ji masarautar Kano Arewa maso Yammacin Najeriya ta kare kanta kan zargin facaka da makudan kudade. A Nijar yau take ranar tunawa da hadin kan kasa.
Zargin almundahana ga sarkin Kano
Fadar sarkin kano ta musanta zargin da ake wa sarki Muhammadu Sanunsi na biyu.
Saurari shirin yamma na DW (25.02.2017)
A shirin bayan labarai za a ji shirye-shirye da suka hadar da Ra'ayin Malamai da ya duba batun bukatar kafa dokar hana karin aure ga marasa karfi a Kano Najeriya.
Muhawara kan dokar hana kara aure a Kano
Malamai da sauran al'umma na kace-nace bayan da sarkin kano ya yi kira da a yi dokar hana wa marasa karfi kara aure.
Muhawara kan dokar hana kara aure
Malamai da sauran al'umma na kace-nace bayan da sarkin kano ya yi kira da a yi dokar hana wa marasa karfi kara aure.
Saurari shirin rana na DW (15.02.2017)
A cikin shirin za a ji yadda satar yara ke zama alakakai a Kanon Najeriya.
Shirin safe 17.01.2017
A cikin shirin za a ji cewa mai martaba Sarkin Kano Muhammdu Sunusi na biyu ya baiyyana muhimmancin tsara iyali domin kauce wa fantsamar matasa cikin kungiyoyin tarzoma.
Ceton masu shaye-shaye a Najeriya
Matasan na samun horo kai a kai domin canza hali
Kokarin dakile matasa masu son zuwa Turai daga Najeriya
Masana na bayar da shawara kan yadda mahukuntan Najeriya za su dakile yunkurin matasan kasar na zuwa Turai ci-rani.
Matasa masu kishin Arewa a Najeriya
Wata kungiyar matasa na tallafawa dalibai ta hanyar amfani da kafafen sadarwa na zamani.
Shafin da ya wuce
Shafi 9 daga 12
Shafi na gaba