You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kano: Rikicin gwamnati da masarauta
GWamnatin jihar Kano a Najeriya ta aike da takardar neman ba'asi ga sarkin Kano MUhammadu Sanusi na biyu.
Shirin Rana 06.06.2019
A cikin shirin za a ji halin da ake ciki a jihar Kanon Najeriya bayan da aka soke hawan Nassarawa da aka saba yi duk kwana biyu bayan gudanar da Sallah.
Rikicin sarki da gwamna na shafar masarauta
A Jihar Kano arewacin Najeriya mutane na ci gaba da bayyana alhininsu biyo bayan matakin soke hawan Nasarawa.
Siyasa a bukukuwan sallah karama
A Najeriya an yi bikin sallah a yanayi na rashin hawan daba (Hawan Nasara da Dorayi) a Kano Najeriya.
Shirin Safe 06.06.2019
Cikin shirin za a ji dambarwar mulki a jihar Kano a Najeriya. Sai kuma nasarar kasar Aljeriya wajen yaki da zazzabin cizon sauro da wata dabaru mai sauki da ta dauka. Akwai ma wasu rahotannin.
Shirin yamma 05.06.2019
A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya masarautar Kano ta yi hawan daushe a wannan rana ta laraba a cikin wani yanayi na takaddama tsakanin masarautar da gwamnatin jihar Kano.
Taba Ka Lashe(15.05.2019)
Shirin ya duba tarihin rayuwar Sharif Rabi'u Usman Baba shahararren mawakin begen Manzon Allah a Najeriya.
Shirin Safe 19.05.2019
Cikin shirin za a ji a yankin Diffa na Nijar, 'yan gudun hijira 'yan Najeriya dubu 19 ne rikicin Boko Haram ya tilasta wa neman mafaka a can. A Kanon Najeriya kuwa yara kanana ne suka dage da yin azumi yayin da hukumomi ke kama baligan da ke kin yi.
Ci gaban mahawara kan sabbin masarautun Kano
A Kano ana ci gaba da mahawara da nuna kin jinin matakin gwamnati na tsarga masarautar jihar zuwa gida biyar.
Tsugune ba ta kare ba kan kirkiro karin masarautu a Kano
Ana ci gaba da cece kuce tun bayan rattaba hannu a kan dokar kara masarautun gargajiya guda hudu a Kano.
Nuna kwanji tsakanin sarauta da siyasa
Cece-kuce biyo bayan amincewa da sake kirkiro wasu masarautu a jihar kano da da gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yi.
Shirin rana 09.05.2019
A cikin shirin za ku ji yadda zanga-zanga ta barke game da batun karin masarautu a Jihar Kano.
Najeriya: Siyasa ko sarauta a Kano?
A yanzu ta tabbata cewar an sami karin sarakunan yanka 4 a jihar Kano, sabanin sarki daya jal da jihar ke da shi a baya.
Kano: An amince da kara yawan masarautu
Gwamnatin jihar Kano ta amince da kara yawan masarautun jihar Kano
Shin me yake haddasa ciwon kafa?
Bayanan kwararren likita a tarayyar Najeriya Dr Sani Musa Zakari kan nau'oi na ciwon kafa
Gaskiya ta baiyana kan sa kwaya cikin kayan matafiya
Saudiyya ta saki Zainab Aliyu da aka sanya wa kwaya cikin kayanta a filin jirgin saman Kano yayin tafiyarta Umrah.
Zafi ya yi kamari a Kano
Zafin rana mai tsanani da ake fama da shi a jihar Kano na cigaba da hana jama'a walwala
Jam'iyyar PDP ta yi watsi da zaben da aka yi a Kano
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta koka kan yadda zaben gwamna jiya a Kano ya gudana tare da zargin APC mai mulki.
Najeriya: Rikici ya mamaye zaben Kano
Al'ummar jihar Kano sun koka game da abinda suka kira amfani da 'yan bangar siyasa a zaben gwamna
Najeriya: Ana kammala zaben gwamna a wasu jihohi
An bude rumfunan zabe a wasu jihohin Najeriya domin kammala zaben gwamna
Kwankaso: A guji tayar da hankali a Kano
Jigon jam'iyyar PDP a Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci da a gudanar da zaben da za a maimata cikin kwanciyar hankali
Kwankaso: A guji tayar da hankali a Kano
Jigon jam'iyyar PDP a Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya bukaci da a gudanar da zaben da za a maimata cikin kwanciyar hankali
Shirin safe 11.03.2019
A cikin shirin za a ji yadda kokarin sauya sakamakon zabe a jihar Kano ya jawo aka kama mataimakin gwamna da kwamishina. Za a ji ina aka kwane game da sakamakon zabukan gwamnanonin a jihohin Bauchi da Plateau da Adamawa da Kaduna.
Hankula sun koma kan zaben jihar Kano
INEC na ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni
Shirin Rana 10.03.2019
A cikin shirin za a ji karin bayani kan hadarin jirgin saman kasar Habasha da kuma halin da ake ciki a sassan Najeriya game da zaben gwamnoni da na 'yan majalisar jaha da aka gudanar a jiya Asabar.
Zabe har da masu bukata ta musamman
A jihar Kano da ke yanklin Arewa maso Yammacin Najeriya jama'a da dama sun fita zaben gwamna sai dai masu bukata ta musamman sun koka a yayin zaben saboda rashin ba su kulawar da ta dace.
Zabukan gwamnoni daki-daki a Najeriya
An dai yi zabukan gwamnoni 29 da 'yan majalisar jihohin Najeriya duk kuwa da hargitsi nan da can.
Zaben Najeriya Jihar Kano na fuskantar 'yar matsala
Har ya zuwa yanzu a Kano wasu cibiyoyin zaben ba su sami kayan aiki ba
21.02.2019: Shirin yamma
Za a ji yadda 'yan sanda suka kwantar da rikicin da ya barke tsakanin magoya bayan jam'iyyun APC da PDP a jihar Kano
Kano: Barace-baracen yara na karuwa
Hankulan mutane sun fara tashi bisa karuwar almajirai masu bara a jihar Kano da ke Najeriya.
Mace mai gyaran janareta a Kano
Matashiya Fadila Sani Shu'aibu 'yar asalin unguwar Fagge a birnin Kano Najeriya ta zama mace mai kamar maza don tana sana'ar gyaran injinan janareta.
Mace mai sana'ar gyara injina
Matashiya Fadila Sani Shu'aibu 'yar asalin unguwar Fagge a birnin Kano ta zama mace mai kamar maza a sana'arta.
20.12.2018: Shirin Safe
Al'ummar kasar Togo za su yi zaben 'yan majalisu cikin fargabar tashe-tashen hankula
Ma'anar Maguzanci a harshen Hausa
08.11.2018: Shirin rana
A shirin za a ji 'yan sara suka da suka addabi jihar Kano sun ajiye makamansu
Ci gaba da binciken gwamnan Kano duk da umurnin kotu
Ci gaba da binciken gwamnan Kano duk da umurnin kotu
Martani kan ci gaba da binciken cin hanci ga gwamnan jihar Kano da ke Najeriya duk da umurnin kotu.
Shirin Yamma:06.11.2018
Kwamitin da Majalisar Dokokin Jihar Kano ta kafa don bincike kan zargin karbar Rashawa zai cigaba da aiki
Kotu a Kano ta dakatar binciken Ganduje
Binciken zargin cin hanci da ake yi wa gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya dauki wani sabon salo.
Shirin Safe 04.11.2018
Cikin shirin za a ji sashen koyar da kasuwanci na Dangote da ke jami'ar Bayero a jihar Kano ta Najeriya, ya shirya wani taro inda aka zauna da wasu fitattun 'yan kasuwa da dalibai don tattauna damar da dalibai ke da ita ta rungumar kasuwanci a matsayin sana'a.
Damuwa 'yan Najeriya biyo bayan karin albashi
A Najeriya 'yan kasuwa da sauran jama'a sun nuna damuwa a game da yiwuwar karin farashin kayayyakin masarufi bayan amincewar da gwamnonin jihohin kasar suka yi na biyan Naira dubu 22 a matsayin albashi mafi karanci.
Fargabar karin kudin kaya bayan karin albashi
A Najeriya matakin karin albashi da gwamnonin kasar suka dauka ya haddasa fargabar harhawar farashin kayayyaki.
Anas: Koyarwa a saukake da na'urar majigi
Wani matashi a jihar Kano Anas Balarabe Yazid ya kirkiro na'urar nuna majigi domin saukaka hanyoyin koyarwa a makarantu ta yadda ilimin dalibai zai kara inganta.
Matashin da ya rungumi sana'ar burodi
Kabiru Hassan matashi ne a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya da ya rungumi sana'ar burodi bayan kammala digiri.
Matashin da ya rungumi sana'ar burodi
Kabiru Hassan matashi ne a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya da ya rungumi sana'ar burodi bayan kammala digiri.
Shirin Abu Namu kan tabarbarewar tarbiyyar yara mata
Shirin ya yi nazari kan tabarbarewar tarbiyya da ilimin yara mata
Shirin safe 24.09.2018
A shirin za a ji yadda jagoran adawa cikin ba zata ya kada shugaban kasar Maldibas. Kana a ji yadda masu dillancin kwayoyi ke samun mafaka sakamakon sakacin jami'ai a yaki da wannan dabi'a a Kano Najeriya.
Shirin safe
Za a ji cewa 'yan sanda na farautar 'yan fashi da makami da ke addabar mutane a jihar Kano.
Shugabanci a PDP ya raba jam'iyyar a Kano
Bayan da aka sanar da rushe shugabanci na jam'iyyar PDP a Kano rikici ya barke tsakanin magoya baya.
Shugabanci a PDP ya raba jam'iyyar a Kano
Bayan da aka sanar da rushe shugabanci na jam'iyyar PDP da mika shi a hannun mafi akasari magoya bayan Rabiu Kwankwaso rikici ya barke tsakanin magoya bayan gida biyu inda magoya bayan Ibrahim Shekarau suka nuna turjiya.
Shafin da ya wuce
Shafi 8 daga 12
Shafi na gaba