You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Kano: Diyya ga Sarki Sanusi mai murabus
Wata kotun tarayya a Najeriya, ta ce a biya sarkin Kano mai murabus Muhammadu Sanusi na II diyyar Naira miliyan 10.
Taba Ka Lashe: 27.10.2021
A duk ranakun 12 ga watan Rabi'ul Auwal na ko wacce shekara, al'ummar Musulmi a fadin duniya kan yi bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah Annabi Muhammad (SAAW). A wannan shirin mun yi nazarin yadda aka gudanar da bukukuwan na bana a jihar Kano da ke Najeriya.
Lafiya Jari
Wannan shiri ne da ya dubi jiyyar kashi da laka da ma kwakwalwa da take da matukar wahalar samun kwararrunta a kasar Afirka. An dubi yadda abin yake a Kano.
Tarihin Dala da Goron Dutse hade da Ganuwar Birnin Kano
Shirin Rana
Matakin gina shaguna a haraba da kewayen masallacin waje da ke Fagge a Kano na ci gaba da fuskantar turjiya. Firaministan kasar Kamaru ya tsallake rijiya da baya, bayan wuta da 'yan bindiga suka yi a Bamenda.
Matashin da ya kirkiro radiyo a Kano
Matashi a jihar Kano da ke Najeriya, ya kirkiri radiyo bayan ya gama karatu.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji lauyoyin da ke kare Malam Abduljabbar da ke fuskantar shar’ia a jihar Kano a Najeriya, sun janye daga kare malamain.
Bukatar rage Masallatai a Kano
Malamai a jihar Kano da ke Najeriya, sun bukaci a rage yawan gina Masallatai barkatai a fadin jihar.
Shirin Rana
Za a ji bukatar majalisar malaman Kano na neman rage yawan masallatai ya haddasa kumfar baki
Taba Ka Lashe: 11.08.21
Ko kun san cewa akwai fadar Hauasawa har ma da sarkinsu a Turai? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan batun wannan sarauta.
Himma dai Matasa: 18.08.2021
Ku saurari shirinmu da ke zaburar da matasan Afirka doamin su tashi su nemi abin dogaro da kanus, ta hanyar zakulo wasau da tuni suka yi nisa a neman na kan nasu mu tattauna da su.
Matashiya mai sana'ar Shawarma a Kano
Matashiya da ta kammala karatun ta na digiri ta kama sana'ar shawarma a Kano
Shirye-shiryen babbar Sallah a Najeriya da Nijar
Jajibirin bukukuwan Sallar layya a Nijar da Najeriya
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a tarayyar Najeriya shugaban kasar Muhammadu Buhari ya kai wata ziyarar aiki a jihar Kano da kuma makwabciyarta ta Katsina inda ya kaddamar da wasu ayyukan raya kasa.
Himma dai Matasa: 14.07.2021
Matasa mata da maza a nahiyar Afirka, na yin sana'o'in dogaro da kai. Cikin shirin mun leka Najeriya domin tattaunawa da wasu matasa.
Shirin Safe 12.07.2021
Bayan kammala mukabala tsakanin Malam Abduljabbar Nasir Kabara da kuma malaman Kano da ke kalubalantar salon wa'azinsa, malamin ya fito ya baiyana nadama bisa wasu kalamai da ake tuhumarsa na yiwa Manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W.) inda yace ya janye kalaman nasa.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa an kammala mukaba a jihar Kano tsakanin malam Abduljabbar Nasiru Kabara da wasu malaman addinin Muslunci, akwai shirin Ra'ayin Malamai da sauran shirye-shirye.
Najeriya: Kasuwar sayar da kanwa a Kano
A wannan faifen bidiyon namu, za ku ga yadda ake hada-hadar sayar da kanwa a wata kasuwa da ke jihar Kano a Najeriya.
Askin na daga cikin sana'o'in da suke samun kwarjini ga matasan jihar Kano. Suna hayar wuraren da suke askin masu daraja da kawata su da kujeru da kayan kallo, ga sautin da ke jawo hankalin matasa masu son aski. Saurari shirin
Matashi mai zana injina a Kano
Matashin mai zane, yana zana injina ne har ma da wadanda ake amfani da su a motoci.
Tafsiri lokacin azumi a Kano
Tafsirin gidan Sarkin Kano yana daya daga cikin tafsiran Kur'ani da suka fi samun mahalarta a duk watan Azumi.Ya kafu tun shekaru 70 da suka gabata a zamanin da Sarkin Kano Muhammad Sanusi na daya yana ciroma a Chiranci inda ya mayar da shi gidan Sarki bayan da ya zama sarkin Kano a 1953.
Shirin Himma dai Matasa:
Shirin na wannan lokaci, ya leka jihohin Kano da Gombe a Tarayyar Najeriya da kuma Damagaram a Jamhuriyar Nijar.
Matashiya ta samar da manhaja
Wata matashiya a jihar Kano da ke Najeriya, ta kirkirar wata manhaja da za ta ringa fallasa masu aikata fyade.
Shirin Rana 15.03.2021
A cikin shirin za a ji a Jamhuriyar Nijar masana tattalin arziki da sauran ‘yan kasar sun mayar da martani kan sabon rahoton Babban Bankin Duniya wanda ya nunar da cewa kasar ta tashi daga matsayin kasa mafi talauci a duniya inda a halin yanzu ta tsere wa kasashe kimanin 10 a fannin tattalin arziki.
An soke yi mukabala da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara
An soke mukabala tsakanin n sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da malaman Kano
Shirin Safe 04.03.2021
A cikin shirin za a ji shirye-shirye ya yi nisa a batun mukabala da gwamnatin jihar Kano ta shirya domin kalubalantar salon wa’azin Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara.
Rediyo na fuskantar barazanar fasahar zamani
Irin ci gaban da aka samu ta bangaren zamanantar da shirye-shiryen rediyo, ya kyautata ayyukan da kafafen ke gabatarwa.
Gwamnatin Kano ta dakatar da Abduljabbar
Sheikh Dakta Abduljabbar Nasiru Kabara na Kano, ya yi martani dangane da matakin rufe Masallacinsa da gwamnati ta yi.
Shirin Yamma 01.02.2021
A cikin shirin za a ji cewar ana ci gaba da mayar da martani kan kiran da gwamnan Kano Abdullahi Ganduje ya yi na hana zirga-zirgar makiyaya daga arewa zuwa kudancin Najeriya.
Najeriya: Martanin Fulani kan hana yawo
Kungiyoyin Fulani a Najeriya, sun ce ba za ta sabu ba, wai bindiga cikin ruwa, dangane da batun hana su yawo a kasar.
Shirin Himma dai Matasa
Matasa da dama a Afirka na zabar samar wa da kansu mafita ta hanyar rungumar sana'o'in dogaro da kai.
Sufurin jirgin kasa tsakanin Najeriya da Nijar
Sufurin jirgin kasa tsakanin Najeriya da Nijar
Layin dogon daga Kano a arewacin Najeriya zuwa Maradi a kudancin Nijar don bunkasa ciniki.
Kano: Masu larura ta musamman da suka rungumi sana'ar hannu
Shirin Himma dai Matasa
Shirin na wannan lokaci ya leka jihohin Kano da Kaduna da kuma Katsina a Tarayyar Najeriya. Ku biyo mu.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji dalilin lauyoyin Kamaru na fara yajin aiki a wannan Litinin, akwai rahoto kan zargin da ake yi wa 'yan sanda da yin garkuwa da fulani domin su ba su kudin fansa a Kano da rahoto kan yadda mutane su kaurace wa hanyar Kaduna zuwa Abuja a Najeriya gami da rahoto kan kisan da Maleriya ke yi a saboda zuwan corona.
Shirin Dandalin Matasa
Nazari kan matsalar shafe-shafe domin fata tai haske wato Bleaching, a tsakanin matasa maza da mata.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya akwai rahoto kan zargin wasu 'yan China da saran katako ba bisa ka'ida ba a jihar Neja ta Najeriya da rahoto a Agadez Jamhuriyar Nijar game da zaman tattaunawa tsakanin masu unguwa da bakin haure da ke kokarin zuwa Turai don kyautata mu‘amala tsakaninsu.
Shirin Dandalin Matasa
Sau tari matasa kan wuce makadi da rawa, yayin da suka shirya wata zanga-zanga, ko ta nuna bacin rai ko ta farin ciki.
Himma dai Matasa 11.11.2020
Shirin na wannan lokaci ya yada zango ne a Tarayyar Najeriya da kuma makwabciyarta Jamhuriyar Nijar.
Tarihin Dala da Goron Dutse tsaunuka mafi shahara a Kano
Shirin ya jiyo tarihin Dala da Goron-Dutse tsaunuka mafi shahara daga tsaunuka shida da suka kasance matsugune na mutanen da suka rayu a ciki da kewayen jihar Kanon Najeriya.
Shirin Himma dai Matasa
A Najeriya bayan maza, mata ma ba a barsu a baya ba wajen tashi tsaye domin su kama sana'o'in dogaro da kansu.
Shirin Safe 14.10.2020
A cikin shirin za a ji yadda wasu masu aikin sakai da ke kare kansu daga hare-haren yan bindiga suka halaka wasu mutane 11 da suke zargin 'yan bindiga ne ta hanyar yankasu a garin Wurma na jihar Katsina.
Allah ya yiwa sarkin Zazzau rasuwa
Rahotanni daga jihar Kadunan Najeriya na cewa a yau Lahadi Allah ya yi wa m
Shirin Darasin Rayuwa
Shirin na wannan lokaci, ya yi nazarin yadda dokar kulle sakamakon annobar coronavirus ta shafi rayuwar almajirai.
Halin matsin rayuwa a Najeriya
Kungiyoyin kwadago a Tarayyar Najeriya sun nuna damuwa kan karin farashin man fetur da na hasken wutar lantarki.
HdM: Matashi ya kirkiri manhaja a Kano
Matashi Jamilu Abdusslam ya kirkiro manhajar da ya sanyawa suna Northflix, domin kallon fina-finan Kannywood.
Gidan Makama a jihar Kano Najeriya
Gine-ginen gargajiya a Kano suna daga cikin wuraren ban sha'awa da 'yan yawon bude suka fi son gani. Sai dai rashin kula da wadannan muhimman wurare ya jawo gushewarsu sannu a hankali.
Sharhunan jaridun Jamus kan Afirka
Jaridun Jamus na wannan makon sun leka jihar Kano a Najeriya da Jamhuriyar Nijar da kuma kasar Yuganda.
Shirin Safe 13.08.2020
A cikin shirin za a ji yadda wata kotu a jihar kano ta yanke hukuncin rajamu a kan wani dattijo mai shukaru 70 da ya yi wa wata yarinya fyade.
Shafin da ya wuce
Shafi 5 daga 12
Shafi na gaba