You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
shirin Rana
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, al'umma da kuma direbobin baburan adaidaita sahu ke kokawa kan matakin gwamnatin jihar Kano na hana zirga-zirgar baburan a wasu hanyoyin kasar. A Jamhuriyar Nijar kuwa, gwamnati ce ta sanya batun yafe kudaden fito kan kayayyakin noma da ma motoci cikin kasafin kudinta.
2023: 'Yan Media sun ce za su daina tallan APC
Matasan da ke yada manufofinsu na siyasa a kafafen sada zumunta sun ce za su dakatar da yin hakan har sai jam'iyyunsu sun sauya salo wajen damawa da su sosai in an samu mulki.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji a Najeriya jaruman TikTok sun ce suna fuskantar barazana daga gwamnati.
Shirin Safe
Za a ji yadda jaruman Tik Tok ke kokawa da yadda hukumomin a jihar Kano ta Najeriya ke tsananta musu. Gwamnatin Nijar tararraba kayayyakin taimaka wa aikin jarida ga kafafen labarai masu zaman kansu. A Kamaru kuwa ana fama ne da karancin makamashin girki.
Bikin ranar malamai a jihar Kano
Malamai na ci gaba da samun karanci albashi, lamarin da ke sa su watsi da aikin koyarwa idan suka samu wani aiki.
Taba Ka Lashe: 14. 09. 2022
Ko kun san abin kidan da ake kira da Kuntigi da ma su kanus makadan Kuntigin? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan kidan da makadan.
Shirin Safe
Shirin na dauke da halin da ake ciki a Birtaniya bayan rasuwar Sarauniya a ranar Alhamis. Akwai bayanai game da hare-hare kan makarantun yankin arewa maso gabashin NAjeriya. A nijar ana martani kan rahoton MDD da ya ce kasar ta tashi daga matsayin ta baya a fannin ci gaban al'uma a bana.
Shirin Safe
SHirin ya kunshi korafi da ake yi kan matakin rusa wasu gine-gine a Kantin Kwari da ke jihar Kanon Najeriya. A Kaduna an bukaci gwamnati ta gaggauta daukar matakai kan wasu 'yan mata da ke bai wa samarinsu barayin daji bayanan al'umar gari. A Nijar kuwa batun tsaida gemu ne ke daukar hankali.
An ceto kasar noma da inganta muhalli a jihar Kano
Shirin nan na hadin gwiwa tsakanin gwamnatin Kano da Bankin Duniya na magance matsalar zaizayar kasa da cikewar madatsun ruwa ya yi nasarar farfado da kasar noma da ta muhallin bil Adama a kananan hukumomi hudu na jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Faifen bidoyo kan Saratu Garba 'yar baiwa
Da alamu komawar Saratu Garba 'yar baiwa makaranta, ya karfafa gwiwar iyaye kan tura 'ya'ya mata makaranta.
Za a kashe mutumin da ya kashe Hanifa
Kotu ta sami Abdulmalik Tanko da abokin shi da laifin kisan gilla kan dalibarsa mai suna Hanifa Abubakar mai shekaru 5.
Najeriya: Zanga-zanga a matsayin makami
'Yan kodagon Najeriya na NLC sun gudanar da zanga-zanga don neman gwamnatin ta kawo karshen yajin aikin malaman jami'o'i
Yajin aikin ASUU ya tayar da kura a Kano
Yajin aikin ASUU ya tayar da kura a Kano a sakamakon zanga-zangar adawa da matakin gwamnatin Najeriya na yin burus da harkokin ilimi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji martanin al'ummar jihar Kano da ke arewacin Najeriya bisa matakin dakatar da amfani da babur mai kafa uku na a daidaita sahu a wasu lokuta a fadin kasar.
Nijar: Jigilar fasinja zuwa Najeriya
Kasahen Najeriya da Nijar da ke makwabtaka da juna, na da dadadden tarihi na kyakkyawar alaka a tsakaninsu.
Shirin Yamma
Za a ji yadda wasu kamfanoni suka fara rufewa a Kano saboda tsadar man Diesel
Shirin Rana
Kasar Afirka ta Kudu da ake ganin fasalinta a kusan komai ya bambanta da sauran kasashen duniya, na fama da karuwar mutanen da ke rasa muhallinsu.
Kano: Yunkurin ci da gumin maniyyata
Maniyyata sama da 200 ne suka gudanar da zanga-zanga a harabar ofishin Hukumar Alhazai ta jihar Kano a Najeriya.
Zanga-zangar maniyyata aikin hajji
Maniyyata sama da 200 ne suka gudanar da zanga-zanga a harabar ofishin Hukumar Alhazai ta Kano.
Shirin Safe
Cikin shirin akwai batun zaben jihar Osun da ake sa ran gudanarwa a ranar 10 ga watan Yuli da zanga-zangar da maniyata aikin Hajji suka yi a Kano saboda maye gurbinsu da suka ce an yi. 'Yan Afirka uku sun kafa tarihin zama 'yan majalisar dokoki a Jamus.
Shirin Yamma
Majiyoyin sharia daga birnin Nouakchott fadar gwamnatin kasar Mauritaniya sun ce za a tuhumi tsohon shugaban kasar Mohamed Ould Abdel Aziz tare da wasu mutane 11 kan zargin cin hanci da rashawa.
Shirin Rana
Za a ji hukumomi sun tabbatar da mutuwar mutane da jikkatar wasu a fashewar tukwanen gas a jihar Kano a Najeriya.
Najeriya: Siyasar jihar Kano na fama da rudani
Yayin da zabukan 2023 ke matsowa, guguwar sauyin sheka a jam'iyyar APC da rashin tabbas PDP na ci gaba da kawo rudani.
Najeriya: Siyasar jihar Kano na fama da rudani
Yayin da zabukan 2023 ke matsowa, guguwar sauyin sheka a jam'iyyar APC da rashin tabbas PDP na ci gaba da kawo rudani.
Rahoto kan nasarar Gwamna Ganduje
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci kan dambarwar da ake yi a game da shugabancin jam'iyyar APC na Kano inda ta bai wa Gwamna Abdullahi Ganduje nasara.
Kotun koli ta bai wa Ganduje nasara
Kotun Koli a Najeriya ta bai wa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje nasara kan shugabancin jam'iyyar APC a Kano.
Himma dai Matasa: 04.05.2022
Shiri ne dai kamar yadda kuka sani, wanda ke zakulo matasan Afirka da suka yunkura domin neman abin dogaro da kansu.
Halin kunci yayin bukukuwan Sallah
An gudana da bukukuwan Sallah Karama, yayin da al'umma ke cikin halin mastin rayuwa da rashin tsaro a Najeriya.
HdM: Mai na'urar ba wa fanka caji
Muhammad Abdulkadir Umar Mai Anini fasihin matashi ne tun yana yaro. Ya kirkiri fasahar hada wa fanka baturan da ke kara mata cajin da za ta yi akalla kwana guda tana aiki ba tare da matsala ba.
HdM: Mai na'urar ba wa fanka caji
Najeriya: Matashin da ya kirkiri fasahar da ke fanka na jimawa tana caji.
Makadin Piano a Jihar Kano Najeriya
Wani matashi mawaki da ke jihar kano a Najeriya ya yi fice wajen kidan zamani na Piano
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yadda ake rage wa mutane radadin tsadar kayayyakin masarufi a kasashen Larabawa cikin watan Ramadan. A Kanon Najeriya ana horar da 'yan fansho kan hanyoyin dogaro da kai. Nijar na tattalin rakuman dawa da ke neman bacewa a Afirka.
Kwankwaso ya bar PDP zuwa Jam'iyyar NNPP
Sanata Rabiu Musa kwankwaso daga daga cikin jigo a Jam'iyyar PDP ya ce ya bar Jam'iyyar zuwa sabuwar Jam'iyyar NNPP
Taba Ka Lashe: 02.03.2022
Ko har yanzu ana amfani da wakokin gargajiya da kayan kidan harshen Hausa a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe.
Shirin Safe: 22.02.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, za ku ji yadda masana ke nuna takaicinsu kan yadda ake gine ganuwa a jihar Kano da ke Najeriya. Akwai sauran rahotanni.
Shirin Safe
Himma dai Matasa: 09.02.2022
Matashiya mai dinkin kayan kanti a Kano
Wata matashiya a jihar Kano da ke Najeriya, ta rungumi sana'ar koyarwa da kuma dinka tufafi 'yan kanti.
Shirin Rana
A ciki akwai batun hare-haren da ake fama da su a garin Guga na jihar Katsina. Da sabuwar dambarwar APC da ta kunno kai a jihar Kano. Kamfanin Huawei na cigaba da fuskantar suka daga kasashen duniya musamman ma a Afrika.
Makomar jam'iyyar APC mai mulki a Kano
Ana hasashen rikicin cikin gida na jam'iyyar APC mai mulki a Kano, ka iya dakile nasarar jam'iyyar a zabukan masu zuwa.
Najeriya: Lambun kare sauyin yanayi
Botanical Garden wani irin lambu ne da ke tattara itatuwa da tsirrai na gargajiya da na zamani da masu tasirantuwa da yanayi a garin Kano da ke Najeriya.
Matashi mai sana'ar yin turare a Kano
Matashin da ya rungumi sana'ar sarrafawa tare da sayar da turare a jihar Kano da ke Najeriya.
Haramta shan shisha a Kano
Hukumar Hisba ta Kano da ke Tarayyar Najeriya, ta fara kai samamen kamen masu sha da sayar da shiha a fadin jihar.
Shirin Yamma
Za a ji gwamnatin Kano a Najeriya ta soke izinin gudanar da makarantu masu zaman kansu a jihar bayan kisan gillar da aka yi wa daliba
Shirin Yamma
Hukumomi a Kanon Najeriya sun ce za su sama wa sufurin 'A Daidaita Sahu' kishiya domin maganin yawan dogaro da shi. Masana tattalin arziki sun nuna irin asarar da aka tafka saboda rufe tuwita da aka yi a Najeriya.
Himma dai Matasa: 12.01.2022
A wannan karon shirin ya ziyarci matasa a Jamhuriyar Nijar da makwabciyarta Tarayyar Najeriya, domin tattaunawa da su kan sana'o'in da suke yi domin su dogara da kansu.
Kwankwaso da Ganduje: Siyasar Kano ta yi zafi
A Najeriya yunkurin sulhu a tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar mai ci yanzu Abdullahi Umar Ganduje ya bar baya da kura. Kan haka tashar DW ta yi hira da Kwankwaso.
Siyasar Kwankwaso da Ganduje a Kano
Sulhu tsakanin tsohon gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar na yanzu Abdullahi Umar Ganduje.
An yi rashin uban kasa a Najeriya
Al'ummar Kano na nuna jimaminsu bisa rasuwar Alh. Bashir Othman Tofa da ke zaman uban kasa ga jihar.
Himma dai Matasa: 22.12.2021
DW na zakulo matasan Afirka da suka tashi tsaye domin neman na kansu, ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai. Shirin Himma dai Matasa.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 12
Shafi na gaba