You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe
Shirin ya kunshi halin da ake ciki a Nijar, ganin yadda ake zaune babu shugaba a kasar bayan hambare gwamnati a ranar Laraba. A Najeriya wasu a Kano ba su ji dadin rashin samun wakilci cikin sahun farko na wadanda za a nada minista ba. A Kamaru kuwa rikici ne ke shirin barkewa kan jana'izar jagoran adawar kasar.
Maratani kan sabon farashin man fetur a Najeriya
A Najeriya an wayi gari inda gidajen mai suka kara sauya farashin litar mai lamarin da ya kara jefa jama'a cikin rudani.
Karin farashin man fetur a Najeriya
A Najeriya an wayi gari inda gidajen mai suka kara sauya farashin litar mai lamarin da ya kara jefa jama'a cikin rudani.
Bunkasar al'umma na barazana ga lafiya a Kano
Turnukewar hayaki a titunan Kano da yawan mutane ke haddasawa na neman jefa jihar cikin matsalar kiwon lafiya.
Hukumar yaki da cin hanci a Kano ta gayyaci Ganduje
Watanni bayan sauka daga karagar mulki, hukumar yaki da cin hanci a Kano ta gayyaci Ganduje don yin bahasi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, takaddama ce ta kunno kai a jihar Kanon Najeriya, bayan da jam'iyyar adawa ta APC a jihar ta zargi jam'iyya mai mulki ta NNPP da yi mata bita da kulli. A Nijar, ana nuna damuwa kan yadda gwamnati ta amince da amfani da sabuwar fasahar hakar Uranium.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi kokarin hukumomin jihar Jigawa ta Najeriya na magance rikicin manoma da makiyaya. KAnawa kuma na ci gaba da martani ne kan rushe-rushen gidaje da sauran gine-gine da sabuwar gwamnati ke yi. Akwai yadda darajar fatun dabbobin da aka yi Layya da su ke faduwa a Nijar.
Ganda na samun karbuwa a Najeriya
Cimakar Ganda na samun karbuwa ga dumbin al'umma a sassan Najeriya, duk da gargadin likitoci kan illolin da ke ciki.
Shirin Yamma
Mai sana'ar sayar da shayi a Kano
Matasan da ke sana'ar shayi a jihar Kano da ke Najeriya, sun ce suna alfahari da sana'ar tasu.
Gwamnan Kano ya fara rusau
Sabuwar gwamnatin Kano ta fara rusa gine-ginen da ta ce an yi su ba bisa ka'ida ba.
Gaskiyar Magana: Kamun ludayin gwamnan jihar Kano
A cikin shirin mun tattauna zargin bita da kulli da tsohuwar gwamnatin jihar Kano ke wa sabuwar gwamnatin jam'iyyar NNPP.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi bukatar sanya matasan 'yan siyasar Kano cikin wadanda ake bai wa mukamai a jihohi. A Zimbabuwe jagororin harkokin watsa labarai ne ke kokarin kare 'yan jarida gabanin zabuka. A Nijar tsadar dabbobi ne ke zame wa mutane matsala daidai lokacin da ake tinkarar Layya.
Shirin yamma
Sanarwar dakatar da sayar da kadarorin gwamnatin jihar Kano da tsohuwar gwamnatin jihar ta Abdullahi Umar Ganduje ta yi na ci gaba da jawo cece-kuce a tsakanin al'ummar Kanon.
Mun gaji dibin bashi - Abba Gida-Gida
Abba Kabir Yusu ya ce gamnatinsa ta gaji dibin bashi daga gwamnatin Ganduje
Daukar mataki kan barayin waya a Kano
Masana sun bayyana matakin daukar doka a hannu a kan barayin waya, inda suka ce hakan ka iya zama barazana ga tsaro.
Amsoshin Takardunku 23.05.2023
Shin ko kun san dalilin da ya sa ake yi wa Kano kirarin Dabo birni? A kasance da masanin tarihi Ibrahim Ado Kurawa.
Taba Ka Lashe: 10.05.2023
Masarautar Kano ta nada sabbin hakimai a kokarinta na kyautata al'ada da riko da tsarin da magabata suka dora ta a kai.
Shirin yamma
A jihar Kanon Najeriyar, dambarwa ta kaure a tsakanin gwamnati mai ci da kuma gwamnati mai jiran gado kan zarge-zargen juna da dibar kudin gwamnati, lamarin da ya sa masana ke jan hankali kan a zauna lafiya
Sabbin 'yan malisa na shirin fara aiki
Shirin kafa mulki cikin yanayin rashin kudi da dimbin bashi a Najeriya.
Najeriya: An karfafa tsaro a jihar Kano
An tanadi jami'an tsaro don tabbatar da doka da oda a yayin gudanar da zabukan jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Shirin Safe
A ciki akwai batun shirye-shiryen zaben cike gurbi a Kano da koma bayan ilimin 'ya'ya mata a arewacin Najeriya da matsalolin zamantakewa tsakanin baki da mazuana yankin Agadez na Jamhuiyar Nijar. Akwai ma batun da ya shafi falalar kwanaki 10 na karshen watan Ramadana.
Gaskiyar Magana: Siyasar mikawa da karbar mulki a jihar Kano
A wannan makon mun tattauna ne kan siyasar da ke tattare da karbar mulki da mika shi a jihar Kano wanda ke ci gaba da daukar hankali.
Sana'ar dinki tsakanin matasa a Kano
Yadda kusan kowa a unguwar Fagge da ke cikin birnin Kano ke da alaka da sana'ar dinki.
Me ke asalin sunan "Kanon Dabo"
Shirin Amsoshin Takardunku ya duba dalilin da ya sa ake kiran birnin Kano da ke arewacin Najeriya da sunan Kanon Dabo Tunbin Gwiwa
Kwankwaso ya yi watsi da batun yin katsalandan
Kwankwaso ya yi watsi da zargin da ake ma sa na son yin katsalandan a sha'anin shugabancin Kano.
Hira da Injiniya Rabiu Kwankwaso
An zargi Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso da neman yin katsalandan a shugabancin Kano
Amsoshin Takardunku
Ko kun san tarihin jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya? Shirin Amsoshin Takardunku.
Abba Kabir Yusuf ya lashe zaben Gwamnan Kano
Magoya bayan jam'iyyar NNPP na shuagulgulan murnar lashe zaben gwamnan jihar Kano
Gaskiyar Magana: Yadda za a kiyaye rigingimun zabe a Kano
A wannan makon mun tattauna ne kan hanyoyin kare samun rigingimu a zaben gwamna da na 'yan majalisa a jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Kano: Malami mai sadaukarwa
Wani malami a jihar Kano da ke Najeriya, ya sadaukar da rayuwarasa wajen yi wa makarantar da ya fara karatu hidima.
Shirin Rana
Yarjejeniyar zaman lafiya ta rushe tsakanin gwamnatin Jamhuriyar Dimukaradiyyar Kwango da 'yan tawayen kungiyar M23.
Mai fasahar Zane da zayyana a Kano
Cibiyar bunkasa fasahohi da al'adun Hausa a jihar Kano, na kokarin inganta al'adun da ke neman bacewa.
Bikin girka abincin gargajiya a kano
Faifen bidiyonmu kan yadda aka yi wa girke-girken gargajiya hidima a wani kasaitaccen biki na jihar Kano.
Shirin yamma
A cikin shirin za a ji cewar yayin da ake bikin ranar harshen uwa ta duniya, albarkacin wannan rana wakilimmu a Kano Abourahman Kabir yayi mana nazari kan cigaba da harshen na hausa ya samu da kuma irin kalubalen da ya ke fuskanta
Gaskiyar Magana: Sauya sheka a siyasar Najeriya
A wannan makon mun duba yadda 'yan siyasa ke sauya sheka a siyasar Najeriya. Mun gayyato muku Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado, daraktan tsara dabaru da kula da bayanan sirri na yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP a Kano. Sai kuma Barista Bello Muhammad Goronyo, sakataren jam’iyyar APC a shiyyar arewa maso yamma.
Kamen 'yar TikTok a Kano Najeriya
An bayar da belin shahararriyar tauraruwar nan ta TikTok, wato Murja Ibrahim Kunya a jihar Kano da ke Najeriya.
Shirin Yamma
A cikin za shirin a ji yadda shugaba Buhari ya kai ziyrar kaddamar da ayyuka a Kano, a Nijar an buda babban taron kasa kan shirya aikin Hajji da Umara.
Tawagar Buhari ta sha jifa a jihar Kano
Duk da dimbin farin jini da tarin magoya baya da yake da su a Kano, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sha jifa.
Shirin Rana
A cikin shirin za a ji yadda 'yan kasuwa a Kano ke kewa da yadda canjin takardun kudi ke ci gaba da kassara kasuwancinsu duk da karin wa'adi na kwanaki goma dan bakin kasar ya yi, sannan a Nijar 'yan bindigan da suka kai hari a wani gari da ke cikin gundumar Madarounfa a yankin Maradi tare da kashe mutun biyu da yin awan gaba dabbobi sun ji ba dadi.
Fina-finan da za su yi zarra a 2023
Bayan faduwar kasuwannin CD da DvD, masu fina-finan Hausa sun koma YouTube don nuna shirye-shiryensu masu dogon zango.
Gaskiyar Magana: Kalubalen samun kudin kamfen ga mata da matasan da ke takara
A wannan makon shirin ya duba kalubalen samun kudaden yakin neman zabe ga mata da matasan da ke takara a zaben Najeriya. Mun gayyato muku Hajiya Laila Buhari, mai takarar sanata a shiyyar Kano ta Tsakiya a jam'iyyar PDP da kuma Jamilu Adullahi Ajiwa, wani matashi da ke takarar majalisar jiha a jam'iyyar PRP ta jihar Katsina.
Shirin Safe
Za a ji yadda masana siyasa suka ba da shawarwari kan zaben 2023
Takaddamar kasuwar magani a Kano
Gwamnatin Kano ta bukaci 'yan kasuwar magani su gaggauta komawa sabon matsuguninsu
Gaskiyar Magana: Tasirin addini a siyasar Najeriya
Shirin ya tattauna da Sheikh Ibrahim Khalil, fitaccen malamin addinin Musulunci da ke takarar gwamna a jam'iyyar ADC a jihar Kano ta Najeriya, da kuma Dr. Alfred Dabwan dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a jihar Filato.
Kano: Motocin safa domin zirga-zirga
Faifen bidiyo kan tsarin sufuri a wasu yankunan birnin jihar Kano da ke Najeriya, domin rage matsalar ababen hawa.
Shirin Safe
Shirin na kunshe da labarai da bitar da wasu daga cikin rahotannin da muka kawo muku a cikin makon nan.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji almajiran malam Abduljabbar Nasiru Kabara, sun bayyana cewar ba su yi mamakin hukuncin kisa ta hanyar rataya da aka zartas masa ba.
Sheikh Abduljabbar zai fuskanci hukunci
Bayan samun Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara da ta ce ta yi da laifin batanci ga Annabi, wata kotu ta ce a rataye shi.
Zikiri na daga cikin abubuwan da musulmi ke yi don kusanta ga Allah. Ko ya 'yan Kadiriyya ke yin nasu?
Zikiri na daya daga cikin ayyukan ibada da ke kusanta masu yinsa ga Ubangijinsu Allah subhanahu wa ta'ala. DW ta ziyarci gidan Kadiriyya a Kano don ganin yadda suke gudanar da zikirinsu.
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 12
Shafi na gaba