You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma 23.05.24
Muhammadu Sanusi II ya dawo sarautar Kano
Shirin Rana 23.05.2025
Shirin Yamma 22.05.24
Matashi ya jikkata mutane a masallaci
Limamin masallacin da wani mutum ya cinna wa wuta a jahar Kano ya rasu da wasu mutane guda biyu.
Shin kun gamsu da jagorancin Abba a hukumar kannywood?
Watanni bayan nada Abba El-Mustapha a mukamin shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, tauraron fina-finan arewacin Najeriya ya ce ya saisaita fannoni da dama na badalar da ake fuskanta a masana'antar Kannywood.
Kano: Matasa masu yaki da dumamar yanayi
Wasu matasan sun dukufa wajen dashen itatuwa, domin inganta muhalli da dawo da martabar shuka bishiyu a Kano.
Kalubalen siyasar Ganduje da El-Rufa'i
Kujerar tsohon gwamnan Kano ta shugabancin jam'iyyar APC na girgidi, majalisar Kaduna kuma na bincikar tsohon gwamna.
Shirin Rana 16.04.2024
Yadda Teloli suka yi kukan rashin harka a bana
Teloli da dama ba su dakatar da karbar aiki ba lokacin da sallah ta yi kusa, saboda karancin cunkoso.
Gaskiyar Magana: Rikicin siyasar jihar Kano da ke Najeriya
Eid el Fitr: Shugaba Tinubu ya bukaci hadin kan kasa
Shagulgulan Sallah a Najeriya
Kotu a Najeriya ta yanke wa 'dan kasar Sin hukuncin kisa
Kotun Najeriya ta yanke wa 'dan Chaina Geng-Quangrong, hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin kashe budurwarsa a Kano
Shirin Yamma 13.03.2024
Hisbah tana keta hakkin dan Adam
Martani kan kamen Gandaye a Kano da ke Najeriya abin da masana a fannin shari'a ke cewar keta hakkin dan Adam ne.
Darasin Rayuwa 06.03.2024
Nadama wani yanayi da 'dan adam kan shiga ciki da zarar ya aikata wani abu cikin fushi
Yaki da cutar kyanda
Iyaye sun garzaya zuwa asibitoci domin duba yara da ake tunanin sun kamu da cutar kyanda a jihar Kano da ke Najeriya.
Sulhun Daurawa da gwamnan Kano
Shugaban Hukumar Hisba a Kano da ke Najeriya, ya koma bakin aikinsa bayan sun yi sulhu da gwamnan jihar.
Shirin Yamma 29.02.2024
Shirin Yamma 29.02.2024
Dandalin Matasa: 29.02.2024
Taba Ka Lashe: 14.02.2024
Bikin taushen fage da dubban al’ummar garin Tsangaya da ke karamar hukumar Albasu a jihar Kano da ke Najeriya
Martani kan zuba jari
Hukumomin kula da wasannin a Jamus na fuskantar kalubalen zanga-zangar adawar gayyato masu zuba jari daga 'yan kallo.
Darasin Rayuwa: Lefe a jihar Kano
A jihar Kano da ke Arewacin Najeriya batun soke dokar Lefe na ci gaba da fadada inda 'yan matan da ke shirin amarcewa suka fara tunanin rage buri a game da Lefe.
Fitar da kaya kasashen ketare daga Kano
Tashar tsandauri ta Dala da ke jihar Kanon Najeriya, na daga cikin hanyoyin fitar da kaya kasashen ketare daga kasar.
Gaskiyar Magana: Cece-kuce kan dokar soke lefe
A shirin na wannan makon mun tabka muhawara a tsakanin Muhammad Rabiu Dantine wanda aka fi sani da Young Ustaz a shafukan sada zumunta da ke da ra’ayin a soke lefe a kasar Hausa da kuma Farida Haske, matashiya a Kano da ke adawa da dokar da ta haramta lefe a jihar Kano.
Kotun kolin ta tabbatar da zaben gwamnan Kano
Bayan share tsawo na lokaci ana kai kawo kotun kolin Najerya ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf.
Kano: Dakon ranar yanke hukuncin karshe
Magoya bayan jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kanon Najeriya da APC ta adawa, sun yi dafifi a harabar kotun kolin kasar.
Dandalin Matasa: 14.12.2023
Matasa da dama sun samu mukamai a wasu jihohin Najeriya musamman na Arewa, sai dai yawancin gwamnatocin jihohin na fuskantar shari'a a kotunan sauraron kararrakin zabe. Ina makomar wadannan matasa idan shari'ar ta sauke gwamnonin da suka nada su? Shirin Dandalin Matasa ya tattauna wadannan batutuwa.
Ziyarar shugaban DW Hausa a Fadar Sarkin Kano
Shugaban Sashen Hausa na DW, Mohammad Nasir Awal ya kai ziyarar fadar Sarkin Kano da ke Najeriya.
Kano: Gidan abincin gargajiya
Faifen bido kan gidan abincin gargajiya a jihar Kano da ke Najeriya
Shirin Rana 30.11.2023
Shirin Yamma 28.11.2023
Shirin Yamma: 23.11.2023
Kuskure aka samu a hukuncin zaben gwamnan Kano -Kotu
Kotun daukaka kara ta ce hukuncin da ta yanke a zaben gwamnan Kano tuntuben alkalami ne
Ko Abba ne kenan ya samu nasara a shari'ar da aka yi?
Najeriya: Muhawara a kan hukunci Kotu
Kotu ta tabbatar da Gawuna gwamnan Kano
Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncin kotun shari’ar zaben gwamnoni tare da mika Kano zuwa wurin APC.
Gaskiyar Magana: Takun saka kan matakin Hisbah a Kano
Shirin Safe 09.11.2023
Abu Namu: 11.10.2023
Shirin ya mayar da hankali kan auren gata da aka yi a jihar Kano bisa daukar nauyin gwamna Abba Kabir
Lafiya Jari: 10.10.2023
Ci gaba da binciken da Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ke yi kan nau'o'in sauro da illolinsu ga mutanen Najeriya.
Gaskiyar Magana: Kura-kuran da ke cikin auren gata na jihar Kano
Gaskiyar Magana: Kura-kuran da ke cikin auren gata na jihar Kano
Shirin yamma 20.09.2023
Kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Kano ta tabbatar da Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar na 2023
Kano: Kotu ta tabbatar da Gawuna maimakon Abba
Kotun sauran kararrakin zabe ta tabbatar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na APC a matsayin gwamnan Kano a gaban Abba
Shirin Rana 20.09.2023
A cikin sshirin za a ji yadda manyan 'yan takarar shugabancin kasar a zaben Najeriya na 2023 suka garzaya kotun koli domin ci gaba da kalubalantar nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu, a jihar Kano kotu ta fara sauraron karar zaben gwamnan jihar da APC ta shigar.
Shirin Rana: 19.09.2023
Kallo ya koma kan alkalan dake gudanar da shari'u a tarayyar Najeriya kan yanke hukunce-hukuncen zabubbukan da aka gudanar a Najeriya.
Taba Ka Lashe: (06.09.2023)
Shirin na wannan lokaci, ya halarci bikin nunin fasahar zane-zane da fenti da rubuce-rubucen ayoyi ko surori da alamomi na tsayuwa ko wakafi ko kuma kowasula irinsa na farko da makarantar al-Kur'ani da take koyar da wannan darasi ta shirya a Kano.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi labarin sake dawo da zirga-zirga tsakanin 'yan Najerya da na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa. A Kano kuwa akwai rigima tsakanin hukumomi da masu makarantun da ke na zaman kansu. A Nijar an samu labarin isar daruruwan sojojin Burkina Faso a cikin shirin taimaka wa kasar daga tuk wani farmaki.
Marayu na cikin wani hali a Kano
Wata kungiya mai kula da marayu a Kano ta dukufa wajen ganin sun samu mafita daga tarin matsalolin da suke fuskanta na rayuwa
Kano: Neman mafita ga tsadar man fetur
Tuni masu motoci da babura da teloli sun canza na'urorinsu masu amfani da fetur zuwa na iskar gas da ya fi sauki.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, 'yan fim a jihar Kano na ci gaba da bayyana ra’ayoyi dangane da matakin soke lasisin dukkan kamfanoni da daidaikun jaruman fim a fadin jihar. Wata makarantar firamare a Rio da Janairo na Brazil ta dukufa wajen wayar da kan dalibanta game da illolin sauyin yanayi.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 12
Shafi na gaba