You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Al'ummar jihar Kano sun fara Azumi cikin fargaba
Halin da ake ciki na rashin tsaro ya dauki hankali a daidai lokacin da al'ummar musuli a Najeriya suka tashi da Azumi na watan Ramadan
An kashe Edgar Raupach a Kano
Bajumashen nan Raupach da aka yi garkuwa da shi a arewacin Najeriya ya rasa ransa lokacin da sojoji suka yi yunƙurin kuɓutar da shi a Kano.
An gano bama-bamai a jami'ar Bayero
An sami rudami da tsoro daga jama'a sakamakon binciko bama-bamai a Kano
Goodluck Jonathan ya yi tir da harin Kano
Shugaban na Tarayyar Najeriya ya bayyana harin da aka kai wa kiristoci a Kanon Dabo da aikin assha da bai zai samu karɓuwa a faɗin ƙasar mai arzikin fetur da al'uma ba.
An kai hari a jami'ar Bayero ta Kano
Wasu mahara sun kai farmaki a jami'ar Bayero ta Kano, inda mutane da dama suka mutu wasu suka jikkata
Hare hare a jihohin Gombe da Kano a Najeriya
An kashe mutane da dama a cikin hare haren bama baman da aka ɗora alhakin su akan ƙungiyar Boko Haram.
An sace wani Bajamushe a birnin Kano
A wani abinda ke nuna karuwar rashin tsaro a jihar Kano, wasu da ba a san ku su wanen ba sun saci wani bature dan kasar Jamus dake aiki a kamfanin Dantata and Sawoe, kana wasu bama-bamai sun tashi a anguwar Sabon Gari
Gwamnatin Najeriya ta nada sabon Sefeto janar na yan sandan kasar.
Shugaban Najeriya Goodluck Jonatahan ya sallami babban Sifeto janar na kasar Alhaji Hafiz Ringim, inda aka maye gurbinsa da Alhaji Muhammed D. Abubakar. Canjin ya zo lokacin da a birnin Kano ake fama da rashin tsaro
'Yan sanda sun gano sama da bama-bamai dari a birnin Kano
A birnin Kano dake Tarayyar Najeriya yan sanda sun gano motoci takwas makare da bama bamai, abinda ke nuna irin barazanar da har yanzu birnin ke fiskanta, tun bayan tashin bama-bamai da ya hallaka jama'a da yawa a birnin
Ra'ayin gwamnatin Najeriya bayan hare-hare a jihar Kano
Gwamantin Najeriya ta maida martani a game da munanan hare-haren da aka kai a birnin Kano, tana mai Allah wadai da lamarin, tare da bayyana lamarin da aiki na makiya dimokradiyya.
Shugaban Najeriya ya nuna ɓacin rai game da hare-haren Kano
Gwamnatin Najeriya ta yi tofin Allah tsine ga munanan haren da suka salwantar da rayukan mutane aƙalla 160 a Kano. Sai dai al'umar wannan jiha da ke arewacin kasar na zaman fargaba.
Mutane fiye da 120 ne suka mutu a hare-haren bama-bamai a Kano
Hukumomin Kano sun kafa dokar hana fita na sa'o'i 24 bayan hare-haren bama bamai da aka kai ranar juma'a. Sai dai adadin mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren bama-baman na ta ƙaruwa
Wasu jerin bama-bamai sun fashe a birnin Kano
A jihar kano dake arewacin Najeriya an sami aukuwar harin bama-bamai a wasu sassa na birnin.
Taron bitar kayan tarihi a Kano
An yi kyakkyawan fatan cewa wannan yunƙuri na UNESCO zai sa a ceto kayan tarihi na wasu ƙasashe da suke neman ɓacewa daga doron ƙasa baki ɗaya.
Bikin nuna fasahar ɗinke ɗinke a Kano
An shirya bikin ne don tallafawa masu sana´ar ɗinki a Afirka.
Komitin nazari na tattalin arzikin jihar Kano na ci gaba da aiki.
GwamnatinTarayya ta girka komiti wanda ta dorawa yaunin nazari a game da tada komadar tattalin arzikin a rewancin Nigeria
Gobara a majalisar dokokin kano
Ana nuna damuwa ga yadda ake zubar da matattun kaji a Kano
Gwaman Kano ya soki lamirin tafiyar hawainiya ta aikin rejistar masu kuriá
Jirgin sama a Kano
Shekarar da jirgin sama ya fara zuwa Kano
Sarkin Kano ya bude taro kan nahiyar Afirka garin Caux na ƙasar Switzerland
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero na cikin manyan baƙin da suka halarci wani taro kan nahiyar Afirka da aka gudanar a garin Caux na ƙasar Switzerland. A jawabinsa na buɗe taron mai martaba Sarkin Kano ya yi kira ga mahalartan daga nahiyar Afirka da su ɗau ƙalubalen da nahiyar ke huskanta da muhimmanci.
Shafin da ya wuce
Shafi 12 daga 12
Shafi na gaba