You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Ayyukan tallafi kan ilimi a jihohin Arewacin Najeriya
Kokarin samarwa 'ya'yan talakawa ilimi a Arewacin Najeriya
Matashi mai baiwar gyaran salula a Kano
Akilu Bashir na baiwar gyaran salular da ta gagari gyara a Najeriya na horas da matasa fasahar gyaran.
Rikicin Shia da jami'an tsaro a Kano
A Najeriya kungiyo kare hakin jama’a sun yi gargadi a kan hatsarin da ke tattare da ci gaba da rasa rayyuka a duk lokacin da aka samu arangama tsakanin jami’an tsaro da ‘yan Shi’a abin da ke zama hatsari ga demmokradiya
Saurari shirin yamma na DW (14.11.2016)
A cikin shirin za a ji ‘yan sanda sun yi taho mu gama da 'yan Shi’a bayan da suka fita tattaki daga jihar Kano zuwa Kaduna a wani bangare na bikin Ashura.
Gawarwaki a rikicin Shi'a da 'yan sanda a Kano
Rikici dai ya barke tsakanin 'yan Shi'a na kunigiyar IMN wadanda ke tattaki daga Kano zuwa Kaduna Najeriya.
Kano: Na'urar samar da man disel na itaciyar zugu
Wasu kamfanoni a Najeriya sun soma aiki da na'ura mai sarrafa man disel na itaciyar bini da zugu.
Samar da ilimi da jari ga nakasassu a Kano
Abba Sarki wani matashi mai nakasa a Kano ya kafa kungiya don taimakon yara nakasassu don dogaro da kansu
Sabuwar fasahar tace Zuma a Kano
Sani Ayuba Makama ya bullo da wata na’urar sarrafawa gami da tace zuman da ka iya kankankan da Kowacce tacecciyar zuma
Saurari shirin DW na rana na 12-10-2016
A Najeriya an yi arangama tsakanin matasa da 'yan Shi'a a Kano da Kaduna a lokacin tarukan Ashura.
Zaftare albashi ya haifar da zanga-zanga a Kano
'Yan kwadago sun gudanar da zanga-zanga inda suke rufe wasu ma'aikatu da suka shafi kula da lafiya a Kano Najeriya.
Zaftare albashi ya haifar da zanga-zanga a Kano
Dubban 'yan kwadago ne a jihar Kano suka yi dafifi a bakin hukumar lura da asibitocin jihar Kano dan fushi ga gwamnati.
Kungiyar ci-gaban mata manoma a Kano
Mata na hobbasa wajen ganin cewar ana damawa da su a fannoni na rayuwa ciki har da noma, tare da tallafin wasu kungiyoyi
Matashi wanda ke hada na'urar samar da lantarki a Najeriya
Matashi wanda ke hada na'urar samar da lantarki a Najeriya
Dajin Falgore a halin yanzu
Shi dai wannan daji na Falgore ya na nan ne a Kudancin Kano, a Arewa maso Yammacin Najeriya.
Najeriya ta soke shirin gina cibiyar masu yin fina-finai
Wannan mataki da gwamnatin ta dauka ya janyo tsokacin al'ummar Najeriya wadanda wasu ke nuna goyon baya ,da akasi haka
Tallafawa matasa a Kano Najeriya
Wani matashi na tallafawa 'yan uwansa matasa da aikin yi a Kano Najeriya.
Najeriya ta soke shirin kafa cibyar masu fina-finai
Wasu malamai ne dai a kano suka nemi a soke wannan aiki bisa ra'ayin cewar sun gano hadarinsa,
Najeriya ta soke shirin kafa cibiyar masu fina-finai
Wasu malamai ne dai a kano suka nemi a soke wannan aiki bisa ra'ayin cewar sun gano hadarinsa,
Nakasassu masu sana'o'i a birnin Kano
Guragu sun shiga sana'ar kere-kere a birnin Kano na Najeriya domin yaki da zaman banza.
Kungiya na koya wa guragu sana'o'i a Kano
Kungiyar nakasassun da Polio ya gurganta a kano na Koya wa matasanta sana'ar kera kekuna da babura da motoci na guragu.
Shirin safe na DW na ran 17.06.2016
A cikin shirin za a ji rahoto kan Soma al'adar tashe da ake yi a kwanaki goma na tsakiyar Azumin watan Ramadan a birnin Kano na Tarayyar Najeriya.
Tarin matsaloli ga masu noman rani a Kano
Manoma da dama sun yanke kaunar samun riba a bana.
Shirin safe na DW na ran 04.04.2016
A cikin shirin za a ji irin matakan da ake dauka a jihar Kano domin magance matsalar fyade da ta zamo ruwan dare.
Lauya mai ceton al'umma kyauta a Kano
A Kano ana yabawa Barista Audu Bulama Bukarti mai Lauya mai ceton al'umma a shari'o'i
Shirin rana na DW 18.02.2016
Za a ji yadda aka shiga zilimi bayan kai hari a Turkiya,
Ciyar da dalibai a makarantun Kano
A gwamnatin da ta gabata a jihar Kano wannan ciyarwa ta sanya karin dalibai zuwa makaranta.
Karin magana da Salon magana
Dukkaninsu abubuwa ne da ke cikin rukunin maganganu da a ke kira Azanci.
Soke musayar kudaden waje a Najeriya
Matakin da babban bankin Najeria ya dauka na dakatar da bayar da kudaden kasashen waje ga kamfanonin musayar kudi na ci gaba da jawo kace-nace a tsakanin alumma.
Sarrafa nau'o'i daban-daban na shara a Kano
Gambo Dan Daru injiniya ne kuma ya yi fice wajen sayar wa masana'antu kayan bola.
A Kano an horsa da mata adana kayan amfanin gona
A Najeriya kayan amfanin gona da dama na lalacewa saboda rashin hanyoyin adana su.
Harin bam ya hallaka 'yan Shi'a a Kano
Mutane dama ne suka rasu sakamakon harin bam kan mabiya Shi'a a Kano
Harin ban a kasuwar wayar hannu a Kano
Rahotanni daga Kano na nuni da cewar mutane da yawa sun jikkata
Sabbin hare-haren bama-bamai a Najeriya
Harin a Kano da Yola sun zo a bazata domin a yanzu an fara samun sauki hare-hare a kasar
Saurari shirin DW Hausa na rana 02.09.2015
A cikin shirin bayan kun sha Labaran Duniya muna tafe da rahoto kan yadda aka bai wa baban Limami da kuma Archbishop na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya kyautar Zaman lafiya a birnin Aachen na nan Jamus da sauran rahotanni da shirye-shirye.
Shirin yamma na DW 26.08.2015
Za ku ji a yau ne a Jihar Kano Najeriya mutanen da hare- haren bam ya shafa suka shirya wata zanga zanga.
Shirin DW Hausa na safiyar Lahadi 19 ga watan Yuli 2015.
A cikin shirin bayan Labaran Duniya akwai Sharhunan Bayan Labarai inda a ciki za kuji rahoto kan yadda 'yan gudun hijira a Najeriya suka gudanar da bukukuwan Sallah karama da kuma sharhunan jaridun Jamus kan nahiyarmu ta Afirka.
Kotu ta aike da tsohon gwamnan jihar Jigawa kurkuku
Alhaji Sule Lamido zai zauna gidan wakafi zuwa 28 ga watan Satumba.
Saurari shirin safe na ranar 7 ga watan Yuli 2015
A ciki akwai rahoto kan yunkurin harin kunar bakin wake a birnin Kano da ke Najeriya, sannan kasashen Masar da Isra'ila na hada kai domin yaki da ta'addanci.
Shirin DW na rana na ran 26 ga watan Yuni 2015
Kotun Muslunci ta Jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ga wasu mutane da ta kama da laifin furta kalaman batanci ga Annabi Muhamadu (SAW).
Saurari shirin rana na 11 ga watan Yuni
Shirin ya duba shagulgulan bukin cikan sarkin kano Muhammadu Sanusi na II, shekara guda a kann gadon mulki. Sannan mun ji korafin wasu kungiyoyi a Nijar, dangane da jan kafar gwamnatin wurin samar da abubuwan da ake bukata wajen yaki da Tamowa.
Janye karar matar da ta kashe mijinta a Kano
Wadanda ke zargin amarya 'yar shekaru 14 da kisan mijintaa Kano suka ce sun yafe.
Hira Garba Ibrahim Yakasai, shugaban gamayyar kananan jam'iyyun siyasa a Kano
PDP na muradin hadewa da kananan jam'iyyu dan karfafa adawa, amma bacin wannan buri na ta, jam'iyyar da ta yi mulki na shekaru 16 ta ce ba za ta sauya sunanta, ko alamarta ba, duk da kaurin sunan da ta yi a baya
Tantance masu zabe na yin nasara a Kano
Tantance masu zabe na yin nasara a Kano
Harin bam ya hallaka da dama a Kano
Jim kadan bayan fashewar bam a wata tashar mota a Potiskum, wasu masu kunar bakin wake biyu sun sake tayar da wasu bama-baman a kano
Mabarata na cikin mawuyacin hali
Mabarata na cikin mawuyacin hali
Yakin neman zabe a Najeriya
Jam'iyun siyasa a Tarayyar Najeriya na ci gaba da yakin neman zabe.
An kashe wani matashi a Kano Najeriya
An kashe wani matashi a masallacin Jumma'a na jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya.
Najeriya-Amfani da mata wajen kai hari
Al'ummar Najeriya na ci gaba da nuna damuwarsu dangane da karuwar amfani da mata wajen kai hari
UNICEF ta ja hankali kan mahimmancin tsafta
Mata ne zalla ke bi gida gida suna wayar da kai dan wayar da kai kan tsabtar da ake son matan karkara su koya ta jikinsu musamman a lokacin jinin al’ada.
Bam ya fashe a wata kasuwa da ke Kano
An sake kai hari kan birnin Kano na arewacin Tarayyar Najeriya
Shafin da ya wuce
Shafi 10 daga 12
Shafi na gaba