You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Safe: 08.09.2025
Wani matashi ya kirkiri na'urar rage hadari
Wani matashi a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya ya kirkiri na'uarar da ke taimakon direbobi rage hadarin mota.
Tasirin kasuwar Kurmi da ke Kano a Najeriya
Shin ko kun san yadda kasuwar Kurmi ta Kano ta samo sunanta sama da shekaru 700 da suka gabata? Ku kalli wannan bidiyon.
Taɓa Ka Lashe 15.07.2025
Ahmed Musa zai iya kawo sauyi a Kano Pillars?
Masana wasannin kwallon kafa na martani kan nada kaftin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya don jagorantar Kano Pillars.
Dambarwar masarautar Kano ta sake hana hawa
An yi Idin Babbar Sallah lami lafiya a Kano duk da dai ba a yi hawan Sallar ba kamar yadda aka saba ba.
Dandalin Matasa 15.05.2025
Shirin ya duba lafawar kwacen waya da daba bayan da gwamnatin Kano ta tashi tsaye wajen kame da ci gaba da gano tungarsu
Gaskiyar Magana: Sayen motoci ga masarautun jihar Kano
Shirin Gaskiyar M;agana na wannan makon ya tattauna batun sayen motoci ga masarautun jihar Kano a yayin da wasu al'umma ke adawa da wannan mataki.
Cece-kucen saya wa masarautar Kano motoci
Cece-kucen saya wa masarautar Kano motoci
Dandalin Matasa: 17.04.2025
Neman suna ko neman cuta? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci, ya tattauna da matashin nan da ake wa lakabi da 2pac.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi hawan Sallah a Kano
Duk da dakatar da hawan sallah da jami'an tsaro suka yi, Sarkin Kano Sanusi na biyu ya yi hawan sallah tare da fadawa.
Shirin Yamma 28.03.2025
Shirin Yamma 28.03.2025
Shirin Rana 28.03.2025
Shirin Rana 28.03.2025
Hankula sun kwanta bayan jawabin Sarki
Lamuran sun sauya bayan jawabin Sarkin Kano
Hadarin tankar mai ya halaka mutane 14 a arewacin Najeriya
Kididdigar hukumar FRSC ta nuna cewa a shekarar 2024 da ta gabata an samu hadura 9,570, wanda ya halaka mutane 5,421.
Kano: Cece-kuce kan killace yara almajirai
Barin yara da almajirai da ke gararamba a titunan Kano, sasakai ka iya zama barazana.
Shirin Rana: 06.02.2025
Musa Mai Sana'a ya ce ba a yi musu adalci ba
Fitacccen mai wasan barkwanci a masana'antar shirya fina-finan Hausa a Najeriya, ya ce ba a yi musu adalci ba, idan ana kwatanta rayuwarsu ta zahiri da ta cikin fim.
DA BAZARMU cigaban shirin tare da Jamila ta Labarina
Jarumar fina-finai a masana'antar kannywood Amina Hassan wacce aka fi sani da Maryam a cikin fim din Labarina, ta ba yi
Matsalolin tafiye-tafiye tsakanin Nijar da Najeriya
Sabon tsari shiga Jamhuriyar Nijar da mahukuntan mulkin soja suka samar ya rage fasinjoji masu shiga daga Najeriya..
Shirin Rana: 21.01.2025
Taba Ka Lashe: 08.01.2025
Kano: Matakin hana yara bara
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta fara tattara yara 'yan gararamba, domin mayar da su ga iyayensu.
Dambarwar samar da masarautu a jihar Adamawa
Gwamnan Admawa Umaru Fintiri, ya sanya hannu kan dokar kirkiro da sabbin masarautun gargajiya uku masu daraja ta daya.
Bikin hawan daba a Kano ya shiga kundin tarihin UNESCO
Hawan Daba a Kano ya shiga tsakiyar kundin tarihin hukumar ilimi da kimiya da raya al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya
Ko kun san kofofi nawa ne a jihar Kano?
Masu yawon bude ido daga ciki da wajen Najeriya kan je Kano, domin gane wa idanunsu kofofi da ganuwar jihar.
Gaskiyar Magana: Dambarwar siyasa a Kano
Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Hashimu Dungurawa, shugaban jam'iyyar NNPP a Kano da kuma Ferfesa Kamilu Sani Fagge, masanin siyasa a Najeriya kan dambarwar siyasar kan dambarwar siyasar da ta barke a jam'iyyar NNPP da ke mulki a Kano.
Kama yara ya jefa matsin lamba a Najeriya
Kungiyoyin kare hakkin dan Adam na ci gaba da kokarin samar da yanci ga yara 'yan zanga-zanga da aka kama.
Tattara sakamakon zaben kananan hukumomi a Kano
A Jihar Kano da ke arewacin Najeriya an fara tattara sakamakon zaben kananan hukumomi
Rikicin siyasar Jam'iyyar NNPP a Kano
Jam'iyyar NNPP a Kano ta dakatar da sakataren gwamnatin Jihar Dr Baffa Bichi da kwamishinan sufuri Muhammad Diggol
Hira da Sanata Rufai Hanga
Sanata Hanga: Ya zargi gwamnoni da doki dora a zaben kananan hukumomi.
Najeriya ta kama 'yan Poland da zargi a kan ɗaga tutar Rasha
Gwamnatin Najeriya ta kama wasu 'yan kasar Poland mutum bakwai saboda zargin su da ta yi da ɗaga tutar kasar Rasha
Najeriya: Gumurzu tsakanin masu zanga-zanga da 'yan sanda
Najeriya: Matasa sun ci gaba da yin zanga-zanga
Tarzoma ta tashi a Kano duk da dokar hana fita da aka kafa
Hankali ya sake tashi a jihar Kano da Najeriya sakamakon sake fitowar masu bore da suka arangama da 'yansanda.
Zanga-zanga ta rincabe a wasu sassan Najeriya
Masu zanga-zanga a Najeriya sun fantsama kan titunan manyan biranen kasar.
Kano: Akwai sauran tsalle a shari'ar masarauta
Kotu ta Alhaji Aminu Ado Bayero da ya dawo da dukkan kayayyakin sarauta da ke hannunsa, kada kuma ya kira kansa sarki.
Kano: Mata masu tukin Adaidaita Sahu
Faifen bidiyonmu na mata masu tukin baburan Adaidaita Sahu a jihar Kano da ke Tarayyar Najeriya.
Tattaunawa da AIG Usaini Muhammad Gumel
Tattaunawa da tsohon kwamishinan 'yan sandan jihar Kano a Najeriya, AIG Usaini Muhammad Gumel.
Gaskiyar Magana: Tashin Farashin Abinci a Najeriya
Muhawara kan kawo karshen sabani tsakanin malamai
Karancin ruwan sha a Kano da kewaye
Matsalar rashin ruwan sha a Kano
Shirin Safe 25.06.2024
Hukuncin babbar kotun tarayya kan masarautar Kano
Alkali ya ce dokar rushe sarakuna da majalisar dokokin jihar Kano ta yi tana nan amma fa suma masarautun ba su rusu ba.
Gaskiyar Magana: Masana'antar Kannywood
Masana'antar Kannywood tana fuskantar matsaloli daga cikin gida.
Shirin Yamma 31.05.2024
Shirin Yamma 26.05.2024
Shirin Yamma 26.05.2024
Shirin Yamma 25.05.2024
Shirin Yamma 25.05.2024
Shirin Safe 25.05.2024
Sarki Sanusi ya yi Juma'ar farko a sabon mulki
Sarkin Kano na 16 Muhammadu Sanusi II ya jagoranci sallar Juma'a a gidan gwamnatin Kano.
Shirin Rana 24.05.2024
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 12
Shafi na gaba