You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin rana: 15.07.2017
A cikin shirin za ku ji cewa Turkiyya na juyayin juyin mulkin 15 ga watan Mayun 2016 da bai yi nasara ba. Sojoji sun bude wuta a wasu birane na kasar Cote d'Ivoire.
Jamusawa biyu sun mutu a harin Masar
Ma'aikatar harkokin wajen Jamus ta tabbatar da mutuwar 'yan kasarta biyu a harin Hourghada da ke gabashin kasar Masar.
An kai hari kan masu yawon bude ido a Masar
Mahari ya halaka wasu Jamusawa biyu da ke yawon bude ido a Masar
An Kashe mayakan IS a Masar
'Yan sanda a kasar Masar sun ce sun kashe wasu da ake ganin 'yan bindigan IS ne su 14.
Hare-haren kunar bakin wake a Masar
Babu dai wani karin haske da rundunar sojojin Masar ta bayar ya zuwa yanzu
Masar ta tsawaita dokar tabaci
Shugaba Abdel-Fattah al-Sisi ya sanya dokar tabaci bayan kai hari kan wasu majami'u biyu na wasu mabiya darikar Coptic.
Shagulgulan Sallah a kasashen Larabawa
A wannan Litinin ce wasu kasashen Larabawa ke Sallah bana, bayan da galibin kasashen yankin su kai tasu Sallar a jiya.
Shagulgulan Sallah a kasashen Larabawa
A ranar Litinin (26.6.2017) wasu kasashen Larabawa suka gudanar da bikin Salla Karama bayan da galibin kasashen yankin su kai tasu Sallar a ranar Lahadi kamar yadda ya ke a wasu kasashen Afirka.
Kama masu zanga-zanga a Masar
Jami'ai a Masar, sun kama masu bore da matakain mahukuntan kasar na amincewa bai wa Saudiyya wasu tsibiran kasar.
Masar ta tsoshe kafofin Internet 60
Masar ta tsohe kafofin yanar gizo 60.
Kasashen Larabawa sun katse hulda da Katar
Kasashen Saudiyya da Masar da Baharain da kuma Daular Larabawa sun katse huldar diplomasiyyarsu da Katar.
An mayar da kasar Qatar saniyar ware
Qatar za ta fuskanci matsi na tattalin arziki a sakamakon matakin mayar da ita saniyar ware.
Birnin Kudus a da da yanzu
Yaya Birnin Kudus yake shekaru 50 baya a lokacin yakin kwanaki shida kuma me ne ne ya sauya?
Shirin yamma: 29.05.2017
Ranar demokradiyya a Najeriya yayin da gwamnatin Buhari ta cika shekaru biyu kan mulki.
Saurari shirin yamma na 28.05.2017
Gwamnatin Birtaniya ta kara cafke wadanda ake zargi da hannu a harin birnin Manchester, kana gwamnatin Masar ta sake kai hare-hare ta sama a Libiya.
An kashe 'yan IS a Masar
'Yan sandan kasar Masar sun kashe wasu da ake zargin mayakan kungiyar IS ne su bakwai a kudancin birnin Assiut.
Masar: Jana'iza da zaman makoki bayan hare-hare
A yayin da al'ummar Masar ke zaman makoki da jimamin asarar rayukan da aka yi a majami'un Kibdawa, sakamakon tagwayen hare-haren, ana ci gaba da samun ra'ayi mabambanta tsakanin yan kasar.
Masar: Jana'iza da zaman makoki bayan hare-hare
Gwamnatin kasar Masar ta kaddamar da dokar tabaci bayan tagwayen hare haren da aka kai a kasar.
Masar: Jana'izar Kiristocin da aka kashe a harin ta'addanci
Akalla mutane 44 aka kashe a hare-haren ta'addancin da aka kai kan Kiristocin a birane biyu na Masar.
Masar ta ayyana dokar ta-baci
Hare-hare kan majami'u sun sanya gwamnatin Masar kafa dokar ta-baci a kasar a kokarin shawo kan rigimar tsaro.
Cikin shirin za a ji matakin Masar bayan kisa a majami'u.
Cikin shirin za a ji matakin kasar Masar bayan hare-haren boma-bomai a majami'un kasar.
Shirin yamma na DW na 09.04.2017
Shirin ya kunshi labarai da ma rahoto kan harin kunar bakin waken da aka kai kan Kiristoci Kibdawa na Masar daidai lokacin da suke ibada a wasu majami'unsu biyu da ke kasar. Akwai kuma shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku.
Saurari shirin rana na 09.04.2017
A cikin shirin a labaran duniya za ku ji cewa an kai tagwayen hare hare cocin mabiya darikar Koptik a Masar, muna kuma tafe da shirin Afirka a mako da Abu Namu da Ku shiga Kulob da na zabi Sonka da kuma Wasikun masu sauraro.
An kai mummunan hari cocin Koptik a Masar
Kungiyar IS ta yi ikararin cewa ita ce ta kai tagwayen hare haren na Masar.
Ganawar farko tsakanin Trump da Al Sisi
Shugabannin Masar da Amirka na ganawa a Washington don kyautata dangantaka da kuma inganta harkokin tsaro.
Saurari shirin yamma na DW na 02-3-17
Kotun daukaka kara a Masar ta wanke tsohon shugaban kasar Hosni Mubarak daga zargin da ake yi masa da hannun wajen aikata kisa a kan masu zanga-zaga a shekara ta 2011.
Kotu a Masar ta wanke Hosni Mubarak
Ana sa ran watakila za a salami Hosni Mubarak daga gidan kurkuku
Shugaba Merkel za ta fara ziyara a Afirka
Shugaba Angela Merkel dai na fiskantar kalubale a kasarta kan 'yan gudun hijira.
Saurari shirin safe na DW (02.03.2017)
A shirin za a ji jakadun Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya a ranar Alhamis din nan za su fara ziyara a yankin Tafkin Chadi. Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel za ta fara ziyara ta kwanaki biyu a kasar Masar da Tunusiya.
Kamaru ta lashe gasar Afirka
Gasar cin kofin kwallon kafa na Afirka da Gabon ta dauki nauyi ya kawo karshe inda Kamaru ta lashe bayan doke Masar.
Saurari shirin yamma na DW Hausa
Shirin yamma na DW Hausa. Laraba: Daya ga watan Fabarairu, 2017
Kasuwannin kayan gwanjo a Masar
Kasuwar dai ana gudanar da ita ne sakamakon yadda sabbin kayayyaki sua yi matukar tsada
Saurari shirin rana na DW Hausa
Shirin rana na sashen Hauasa na DW. Litinin: 12 ga watan Disamba, 2016.
Saurari shirin safe na 09.12.2016
'Yan majalisar dokoki sun tsige Shugaba Park Geun-Hye ta kasar Koriya ta Kudu, kana ana jiran sakamakon karshe a zaben Ghana.
'Yan ci rani 50 sun mutu a tekun Masar
Anceto mutane sama da 163 daga jirgin ruwan da kife a tekun Masar.
Bakin haure 30 sun hallaka kan hanyar zuwa Turai
Bakin haure 30 sun hallaka yayin da aka ceto 150 wadanda ke kan hanyar zuwa Turai kimanin mutane 600 ke jirgin ruwan.
Dakarun Masar sun hallaka shugaban IS a Sinai
Jami'an tsaron kasar Masar sun ce sun hallaka shugaban tsagerun yankin Sinai me alaka da IS.
Amnesty International ta zargi Masar da cin zarafin dan Adam
A cikin rahoton mai shafi 70 da Kungiyar ta Amesty International ta bayyana,ta ce ta yi hira da tsofin fursunon
Saurari shirin rana na DW 19-06-16
hukumomi a Daular Qatar sun yi Allah wadai da hukuncin kisan da wata kotu ta yankewa wasu mutane 6
Qatar ta soki lamirin Masar
Qatar ta soki Masar kan daure Morsi
Saurari shirin rana na DW Hausa
Shirin rana na sashen Hausa na DW. Asabar: 18 ga watan Yuni, 2016
An yankewa Morsi hukunci mai tsanani
Sakamakon samun sa da laifin cin amanar kasa, kotu ta daure Morsi har iya tsawon rayuwarsa
Shirin rana: 21.05.2016
An fidda hotunan farko na tarkacen jirgin saman Masar da ya fadi.
EgyptAir: An fara gano sassan jikin dan Adam
Ministan tsaro na Girka Panos Kammenos ya ce ya samu bayanai daga mahukuntan na Masar.
Saurari shirin safe na DW Hausa (20.05.16)
An gano tarkacen jirgin kasar Masar da ya bace tun ranar Alhamis da safe.
An gano wasu tarkacen jirgi a teku
Girka ta tura da jiragen ruwa domin dauko wasu tarkacen jirgi da aka gano a kusa da gabar ruwanta.
Kotu ta daure masu zanga-zanga sama da 100 a Masar
A kwai kuma wasu masu zanga-zangar 79 da aka ci su tara ta Fam 100,000 wato kimanin Dala 10,000 kowannensu.
Karshen fashin jirgin sama na Masar
Batun fashin jirgin saman Masar da aka karkata zuwa tsibirin Cyprus ya kawo karshe.
Kasashen Sahel da Sahara na kokarin tabbatar da tsaronsu.
Ministocin tsaro na kasashen da ke yankin Sahel da Sahara da wasu kasashen Turai suka gudanar da tarom kan tsaro.
Taron kasashen Sahel da Sahara a Masar kan tsaro
Taron daukar matakan yaki da ta'addanci tsakanin kasashen Turai da na yakin Sahel da Sahara a Masar.
Shafin da ya wuce
Shafi 8 daga 18
Shafi na gaba