You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Rana: 21.07.2019
Za a ji kamfanin Lfthansa ya koma jigilar fasinjoji zuwa kasar Masar bayan dakatarwa na kwana guda
Aljeriya ta lashe kofin AFCON na 2019
An tsaurara matakan tsaro a filin wasan birnin Alkahira da kewaye gabanin karawar karshe ta gasar AFCON.
Ceto bakin-haure a Libiya
Masu gadin tekun Libiya sun kama jirgin ruwa dauke da bakin-haure fiye da 20
Wasanni: Abubuwan ban-mamaki a gasar cin kofin Afirka a Masar
AFCON: An kori Kamaru da Masar
A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka karo na 32 a kasar Masar an cire Masar mai masaukin baki da Kamaru.
Labarin Wasanni
Shirin ya duba gasar neman cin kofin kwallon kafar kasashen Afirka karo na 32 da ke gudana a kasar Masar.
AFCON: Masar ta tsaurara matakan tsaro
Za a yi amfani da irin jiragen marasa matuka don yin sintiri a filayen da za a yi gasar AFCON a Masar
Erdogan ya sha alwashi kan mutuwar Morsi
Masar ta soki shugaba Erdogan na Turkiyya bayan wasu kalami da yayi kan mutuwar tsohon shugaban kasar
An yi jana'izar tsohon shugaban Masar a makabartar talakawa
Dangin tsohon shugaban kasar Masar da ya mutu a kotu sun masa jana'aizar bankwana
Shirin yamma 17.06.2019
A cikin shirin za a ji cewar tsohon shugaban kasar Masar Muhammad Morsi ya rasu. Morsi ya gamu da ajalinsa ne bayan da ya yanke jiki ya fadi a kotu a lokacin da ake masa shari'a.
Tsohon shugaban Masar Morsi ya rasu a kotu
Morsi mai shekaru 67 ya rasu yayin da yake jawabi a gaban kotu a shari'ar da ake masa kan leken asirin kasa
Shirin:Rana 16-06-19
Shirin:Rana 16-06-19
Anyi Allah wadai da yan tawayen Houthi
Saudiya na fuskantar hare-haren martani daga 'yan tawayen Houthi na Yemen.
Cudanya tsakanin likitocin Masar da Najeriya
Cudanyar tsakanin jami'o'in Najeriya da Masar a fannin aikin likita.
Masar za ta saki dan jaridar Aljazeera
Wata kotu a kasar Masar ta ba da umarnin sake Mahmoud Hussein bayan shafe sama da shekaru uku a gidan yari
Shirin Yamma 19.05.2019
A cikin shirin za a ji cewa, wasu masu yawon bude ido a kasar Masar sun tsallaka rijiya da baya, bayan da suka tsira daga wani harin da aka kai, mutune 17 da ke cikin motar safa sun sami raunika bayan da wani bam ya daki motar da suke tafiya a ciki.
Harin kan masu yawon bude ido Masar
Masu yawon bude ido sun tsira daga harin bam a Masar lokacin da suke tafiya a cikin motar safa.
An sake fursunoni sama da 500 a Masar
Shugaba Abdel-Fattah al-Sissi na Masar ya yafe wa fursunoni 560 da ke tsare a gidan yari
Shugabannin kasashen Afirka za su yi tarukan gaggawa a Masar
Taron da zai gudana a ranar Talata zai kuma mayar da hankali kan dambarwar siyasar Sudan da rikicin kasar Libiya.
Masar na zaben raba gardama
Yayin da wutar juyin juya hali ke ci a wasu kasashen Afirka, Masar na zaben tabbatar da Shugaba al-Sisi kan mulki.
Masar ta tsawaita wa'adin al-Sisi
Majalisar dokoki a Masar, ta yi wa kundin tsarin mulkin kasar gyaran fuska inda Shugaba al-Sisi zai yi mulki har 2030.
Masar: Al Sisi zai yi mulki har zuwa 2030
Majalisa ta share wa al-Sisi fagen tsawaita wa'adin mulkinsa
Labarin wasanni
An fitar da jadawalin jerin kasashen da za su fafata a gasar wasan cin kofin ta nahiyar Afirka wanda za a yi a ranar 21 ga watan Yuni zuwa 19 ga watan Yuli shekarar 2019 a kasar Masar.
Mahukuntan Masar sun saki dan Jarida
Sakamakon kiraye-kirayen kungiyoyi,gwamnatin Masar ta sallami dan jaridar da ta tsare tsawon shekaru biyar
Hadarin jirgin kasa ya yi sanadiyar mutuwar mutum 25
Mutum akalla 25 ne suka mutu wasu fiye da 50 suka sami rauni a sanadiyar hadarin jirgin kasa a birnin Alkhahiran Masar
An kashe 'yan sanda a Masar
Hukumomi a Masar, sun ce wani harin kunar bakin wake da aka kai Alkahira, ya halaka jami'an 'yan sanda uku.
Martani kan sabon shugaban kungiyar AU
Zaben shugaban Masar, Abdelfattah al-Sisi a matsayin shugaban Tarayyar Afirka ya haifar da mabanbantan ra'ayoyi.
CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily
CAF ta soke hukunci da ta yanke wa kungiyar Al-Ismaily ta Masar na hana ta shiga gasar zakarun nahiyar
Shugaba Kagame zai sauka daga mukamin shugabancin AU
Yawaitar rikici a kasashen Afirka ne babban batun da shugabannin za su tattauna a lokacin taron na AU
Likitoci sun shiga yaki da kaciyar mata
Likitoci a kasar Masar sun shiga fafutukar da ake na yaki da al'adar yi wa mata kaciya
Shirin safe 06.02.2019
A cikin shirin za a sha labaran duniya, ciki da yanayin yaki da al'adar yi wa mata kaciya da ke zuwa a yayin da ake bikin yaki da al'adar da ke janyo munmunar illa ga lafiyar mata da lamarin ya shafa a sassan duniya.
Sudan: al-Bashir ya soki masu bore
Shugaban kasar Sudan Omar al-Bashir ya caccaki masu boren neman kawo karshen shugabancinsa
Shugaban Sudan na ziyara a Masar
Shugaba al-Bashir na kasar Sudan ya isa Masar inda zai tattauna da takwaransa Shugaba Abdel Fattah al-Sisi.
Saurari shirin Rana: 25.01.2019
Bukin cika shekaru 8 da juyin juya halin da bai yi nasara ba a kasar Masar
Masar: Shekaru 8 da kadawar guguwar neman sauyi
Shekaru 8 da kadawar guguwar neman sauyi a kasar Masar.
Shirin Safe 25.01.2019
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, muna tafe da rahoto kan bikin cika shekaru takwas da yin juyin-juya hali a kasar Masar. Akwai sauran rahotanni.
Shirin Yamma 11-01-18
Shirin Yamma na DW 11-01-18
'Yan sanda sun kama wasu 'yan Kaar Jamus a Masar
An kama wasu matasan Jamusawa a Masar
An zabi Masar domin shirya AFCON ta 2019
Masar ta doke Afirka ta Kudu a kuri'ar zaben kasar da za ta shirya gasar cin kofin kwallon kafa ta Afirka ta 2019.
Shirin Rana 29.12.2018
A cikin shirin zaku ji cewar rundunar 'yan sandan kasar Masar ta sanar da harbe wasu mutane da take zargi da kai harin bam a kasar. Akwai rahoto kan rasuwar tsohon shugaban Najeriya Alhaji Shehu Shagari da sauran shirye-shiryenmu.
Shirin Safe:29.12.2018
Yayinda kasar Masar ke farfadowa daga janyewar 'yan yawon bude ido daga kasashe,mahara na kara kaimi wajen kai hare-hare
Shirin Yamma:26.12.2018
Tsohon shugaban kasar Masar Hosni Mubarak ya nemi izinin tona wasu bayanan sirri da suka shafi kasar
Hosni Mubarak ya daukaka kara a kotun EU
Kotun EU ta kori karan Hosni Mubarak
Al Sissi ya yi wa Bin Salman lale marhabun
Yarima Mohammed Bin Salman ya sami kyakkyawar tarba a Masar.
Shirin Yamma 25.11.2018
Cikin shirin za a ji cewa wata kotu a Masar ta tabbatar da hukuncin kisa kan wasu mutum tara da aka kama da laifin kisan wani babban mai gabatar da kara na kasar.
Shirin Labarin Wasanni
Kungiyar Al-Ahli ta Masar ta doke takwararta ta Esperance ta Tunusiya a karawar farko ta wasan karshe na cin kofin kwallon kafa na zakarun Afirka. A Jamus kuwa Kungiyar Dortmund na ci gaba da kasancewa a saman teburin Bundesliga. Akwai karin labarai na wasanni a cikin shirin.
An kashe 'yan ta'adda a Masar
Jami'an tsaro a Masar sun kashe wasu 'yan bindiga da ake zarginsu da kashe wasu mabiya a ranar Juma'ar da ta gabata.
Shirin Rana 04.11.2018
Cikin shirin za a ji kotun daukaka kara a Bahrain, ta yanke hukuncin kisa kan jagoran hamayya na kasar Sheikh Ali Salman, mutumin da wata karamar kotu ta wanke a baya.
Mabiya cocin Kibdawan bakwai sun mutu a harin 'yan bindiga
Mutane bakwai ne suka mutu a wani harin bindiga da aka kai kan mabiya Cocin Kibdawan Masar a wannan Juma'a.
Shugaban kasar Masar na ziyarar aiki a Jamus
Shugaban kasar Masar Abdel Fatah al-Sissi ya kai ziyarar aiki a Jamus
Shafin da ya wuce
Shafi 6 daga 18
Shafi na gaba