You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa, hukumomi sun ce kimanin mutum 50 aka tabbatar da mutuwarsu, wasu gommai kuwa suka jikkata sakamakon zanga-zangar adawa da sabuwar gwamnatin riko. Ita kuwa gwamnatin Masar ta kammala shirin kaurar da babban birnin kasar daga Alkahira zuwa wani sabon wuri a tsakiyar Hamada.
Gobara ta tashi a cocin Kobdawa a Masar
Gobarar ta tashi ne lokacin da mutane kusan 5,000 ke cikin majami'a domin gudanar da adduo'i a ranar Lahadi.
Isra'ila: Tsagaita wuta a Zirin Gaza
Isra'ila ta amince da tsagaita wuta a Zirin Gaza bayan kwashe kwanaki uku ana gwabza fada.
Shirin Safe
Za a ji yadda talakawa ke kukan tsadar wutar lantarki a kasar Masar.
An tsare masu rawa a masallaci a Masar
An kama wasu mutane uku kan laifin wallafa bidiyon suka tika rawa da waka a cikin masallaci a kasar Masar.
Dakarun wanzar zaman lafiya sun mutu a Mali
Mali: Fararen hula shida da sojan wanzar da zaman lafiya na MDD sun mutu a Mali
Tunusiya:Ceto bakin haure a gabar teku
Laluben mutane da dama da suka bace, bayan da nutsewar wani kwale-kwale makare da bakin haure a Tunusiya.
'Yan ta'adda sun kashe sojojin Masar 11
Mahukuntan Masar sun tabbatar da cewa 'yan ta'adda sun halaka dakarun kasar 11.
Shirin Safe
Gwamnatin Sudan ta kara tura dakaru zuwa yankin yammacin Darfur, bayan mutuwar fiye da mutane 175 cikin rikicin da ya barke a kwanaki biyar da suka gabata.
Firaiministan Isra'ila na ziyara a Masar
A wannan Litinin Firaiministan Isra'ila Naftali Bennett ke kai wata ziyarar ba-zata kasar Masar.
Senegal ta zama zakaran kwallon Afirka
Rashin nasara a wasan karshe na gasar AFCON, ba yi wa 'yan Masar dadi ba duk da cewa sun fi kowa lashe kofin.
Shirin Safe
Gwamnatin Najeriya ta kawo karshen katse kafar sada zumunta ta Tuwita bayan takun saka na tsawon watanni kusan takwas, saboda goge sakon da Shugaba Muhammadu Buhari ya wallafa a kafar.
AFCON 2021: Najeriya ta lallasa Masar
'Yan wasan Najeriya sun yi wa takwarorinsa na kasar Masar ci daya mai ban haushi a gasar AFCON
Shirin Yamma
Tsohon Firaminista Mahathir Mohamad na Malesiya yana farfadowa daga aikin da aka yi masa a asibibiti. Mai shekaru 96 da haihuwa a wannan Jumma'a aka garzaya da shi asibiti a birnin Kuala Lumpur fadar gwamnatin kasar.
Hukunta masu kara aure a boye a Masar
Cece-kuce a Masar, kan dokar hukunta mazajen da ke yi wa matansu kishiya ba tare da saninsu ba.
Turkiyya: Sake kyautata alaka da wasu kasashe
Turkiyya zata sake kyautata alaka da kasashen Masar da kuma Isra'ila.
Taron neman mafita ga kasar Libiya
Manyan kasashen duniya na taro a Faransa, domin samo mafita ga kasar Libiya da yaki ya daidaita.
Shirin Safe
Kwararru da masana a Afirka, sun bayyana ra’ayoyi mabambanta game da aniyar da kamfanin Google ya bayyana game da zuba jari na daruruwan miliyoyi na daloli a nahiyar.
Masar ta rantsar da alkalai mata 98
A karon farko tsarin shari'ar Masar ta shigar mata masu yawa cikin rukunin lauyoyin kare gwamnati
Masar: Taron tantance bugun Al-Kur'ani
Kwamatin gyaran rubutun Al-Kur'ani na Al-Azhar ya yi zaman tantace bugun Al-Kur'anin da babu kurakurai a ciki.
Kokarin sasanta rikicin Gabas ta Tsakiya
Firaministan Isra'ila ya gana da shugaban kasar Masar a birnin Sharm al-Sheikh a kan Falasdiwa.
Firaiministan Isra'ila ya ziyarci Masar
A karon farko cikin shekaru sama da 10, shugabannin Isra'ila da Masar sun gana kan rikicin Faladsinawa da kungiyar Hamas
Masar ta kori kocinta
Masar ta kori kocinta Hossam al-Badry kwana guda bayan da 'yan wasan kasar ta yi canjaras da 'yan wasan Gabon
An saki mutun 40 daga kurkuku a Masar
Duk da sakinsu za su baiyana a duk lokacin da aka bukace su a kotu nan gaba a cikin wannan shekara
Lashe kofin zakarun Afirka al-Ahly ta kafa tarihi
Bayan ta dauki kofin zakarun Afirka karo na 10, kungiyar kwallon kafa ta al-Ahly ta zama gagarabadau a tamaular Afirka.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji cewa shugaban leken asirin Masar ya kai ziyara zirin Gaza a wani yunkurin samar da tsagaita wuta ta dindindin tsakanin Isra'ila da Hamas.
Masar: Magance rikicin Gabas ta Tsakiya
A daidai lokacin da rikici ke kara kazanta tsakanin Falasdinawa da Isra'ila, Masar na son ganin an sasanta.
Kwamitin sulhu ta yi taro a kan rikicin Gaza
Tawagar likitoci sun ce ana mika wadanda suka jikkata a Gaza zuwa kasar Masar.
Shirin safe: 15.05.2021
Masar ta bude iyakarta ta kasa da Zirin Gaza tare da tura motocin daukar marasa lafiya guda goma zuwa yankin Falasdinawa don kwashewa da kuma kula da wadanda suka jikkata sakamakon luguden wutar da Isra’ila ke yi a yankin.
Masar na taimaka wa Falasdinawa a Rafah
Masar ta bude iyakarta da Zirin Gaza tare da tura motocin daukar marasa lafiya 10 zuwa yankin don kwashe marasa lafiya.
Shirin Safe
A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji tattaunawar da DW ta yi da Fadar Shugaban Najeriya, inda gwamnati ke ba 'yan Najeriya hakuri a kan karuwar rashin tsaro a kasar, sai rahoto kan yadda ake cece-kuce a Nijar a kan kaddamar da sabbin jagororin kananan hukumomi. A Kamaru za ku ji yadda gwamnati ta yi kokarin dakile amfani da leda wurin sayar da dafaffen abinci.
Masar ta rataye mutanen da suka kashe 'yan sanda
Masar ta yi hukuncin rataya kan mutanen da suka kashe 'yan sanda a boren adawa da kifar da mulkin tsohon Shugaba Morsi.
Shirin Safe 19.04.2021
A cikin shirin za a ji yadda aka samu hasarar rayukka sakamakon hatsarin jirgin kasa a Masar.
Shirin Safe 15.04.2021
A cikin shirin za a ji babban banklin kasar Masar ya saka hotunan wasu likitoci a kan sisin kwabo na kudin kasar, domin jinjina ga yaki da likitoci ke ci gaba da yi da annobar corona.
An janye jirgin da ya rufe mashigar Suez
Akwai alamar ci gaba da gudanar da hada-hadar kasuwanci tsakanin Masar da sauran kasashe bayan bude hanya
Taro kan addinai da al'adun duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta shirya taron samar da zaman lafiya da fahimtar juna a tsakanin mabiya addinai da al'adu.
Masar za ta maida huldar jakadanci da Libya
Masar ta ce ta fara shirin bude ofishin jakadancinta da ke birnin Tripoli na kasar Libiya
Shirin Yamma 06.02.2021
A cikin shirin za a ji cewa mahukunta a kasar Masar sun sallami dan jaridar nan na Al-jazeera da gwamnati ke tsare da shi kimanin shekaru hudu da suka gabata.
Shirin Labarin Wasanni
Masar ta cancanci shiga mataki na gaba, bayan da ta yi kunne doki da Sulobeniya a gasar kwallon hannu ta duniya.
Masar: Shekara 10 da kaddamar da borin juyin juya hali
Shekara 10 da borin juyin juya hali a Masar
A farkon shekarar 2011 kimanin mutane 25,000 sun yi zanga-zangar neman tabbatar da dimukuradiyya a birnin Alkahira.
Gobara ta halaka majinyata Corona a Masar
majinyata sun mutu sakamakon tashin gobara a asibitin da suke karbar jinya a kusa da Alkahira babban birnin kasar Masar
Shirin safe 02.12.2020
Shirin na safe na dauke da rahotannin da labarai, ciki har da yadda Amnesty International ke ci gaba da baiyana damuwa kan yawaitar hukuncin kisa a Masar.
Amnesty: Hukuncin kisa na karuwa a Masar
Kungiyar Amnesty International ta baiyana damuwa kan yadda gwamnatin Masar ke ci gaba da aiwatar da hukuncin kisa.
Al-Azahar na son Faransa ta daina zanen barkwanci
Ministan Faransa na son kwantar da hankalin musulmin duniya kan batun zanen barkwancin da aka yi wa musulumci
Shirin Yamma
Za a ji ana zaben 'yan majalisar dokoki a kasar Masar
Tattauna hanyar sulhunta rikicin kogin Nilu
Kasashen Masar Sudan da Ethopiya sun sake komawa kan tattaunawar kogin Nilu
Gaza shawo kan rikicin Kogin Nilu
Kasashen da ke cin gajiyar Kogin Nilu wato Masar da Habasha na alfahari da shi a baya, amma yanzu suna rikici da juna.
Masar ta shawo kan annobar Corona
A karon farko tun bayan bullar Coronavirus, gwamnatin Masar ta amince da bukatun jama'a na gudanar da shagulgulan biki.
Martanin huldar Baharain da Isra'ila
Wasu kasashen Larabawa na barazanar juyawa Baharain baya kan sabunta kawancenta da Isra'ila
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 18
Shafi na gaba