You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Guguwar Neman Sauyi
Guguwar neman sauyi ta kada a kasashe da dama na Larabawa inda mutane suka bukaci sauyin shugabanci.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Masar ta yi canjaras da Burkina Faso a kwallon kafa
Masar na neman rasa tikitin gasar kwallon kafar duniya na 2026 bayan karawarta da Burkina Faso.
Qatar da Masar na jiran ra'ayin Isra'ila kan yakin Gaza
Sharuddan sun kunshi tsagaita wuta ta tsawon kwanaki 60, sai sakin wasu fursunonin yaki da Hamas ta yi garkuwa da su.
Gaza: An mika wa Hamas sabon daftarin yarjejeniya
Hamas ta karbi sabon daftarin yarjejeniyar tsagaiata wuta a Gaza
Mai sabuwar dokar hayar Masar ta tanada?
Mazauna gidan haya a gidajen da aka kayyade musu farashi tun shekaru 70 da suka gabata a Masar, na fuskantar barazana.
An gaza sasanta Isra'ila da Hamas a Qatar
An gaza samun nasarar sasanta Isra'ila da Hamas a Qatar bayan da shigar Masar da Qatar.
Wani jirgin ruwa ya kife a teku a Masar
Hukumomi a Masar sun ba da labarin wani hadarin jirgin ruwa da ya auku a Tekun Bahar Maliya.
Sakamakon gasar wasannin FIFA Club World Cup 2025
Nan gaba a wannan Lahadi Bayern Munich ta nan Jamus za ta kece raini da Auckland City ta kasar New Zealand.
Masar da Qatar na matsa kaimi don tsagaita wuta a Gaza
Kasashen biyu suka ce har yanzu basu daina kokari don ganin an samu zaman lafiya a Gaza ba.
Hukumomin Girka sun kama masu safarar mutane a Turai
'Yan sandan Girka sun tsare wasu mutane 20 da ake zargin 'yan kungiyar masu safarar mutane ne.
Zirin Gaza: Trump ya yi amai ya lashe
A wani abu da ke kama da Donald Trump ya lashe amansa, ya bayyana cewa babu wanda zai kori Falasdinawa daga Gaza.
Kasashen OIC sun goyi bayan Masar kan gina Gaza
Kungiyar kasashen mai mambobi 57 ta ce kudurin Masar na sake gina Gaza shi ne mafi dacewa ba na shugaban Amurka ba.
Masar: Ya makomar Gaza za ta kasance?
Taron Kasashen Larabawa kan sabuwar makomar Zirin Gaza, wanda shugaban Amurka Donald Trump ya lashi takobin mallaka.
Kasashen Larabawa sun soki Israila kan Gaza
Masar da Saudiyya sun soki Isra'ila kan hana shigar da kayan agaji Gaza
Masar: Ya kamata a sake gina Zirin Gaza
Masar ta yi kira ga al'ummomin kasa da kasa, su karbi shirin sake gina Zirin Gaza na Falasdinu da yaki ya daidaita.
Jinkirta taron kasashen Larabawa
An jinkirta taron kasashen Labarawa kan yankin zirin Gaza na Falasdinu daga makon gobe zuwa wata mai zuwa na Maris.
Hamas ta amince da sakin Isra'ilawa 3 da ta yi garkuwa da su
Kasashen Masar da Qatar ne suka jajirce wajen ganin an cimma wannan masalaha ta kawo karshen yakin Gaza na watanni 15.
Goyon bayan Trump a kan Gaza barazana ne ga yarjejeniya
Masar ta ce goyon bayan matakin Trump a kan Gaza da Isra'ila ke yi na zama barazana ga yarjejeniyar da aka cimma.
Gaza: Trump ya bukaci Masar da Jordan su karbi Falasdinawa
Shugaban Amurka ya bukaci Masar da Jordan su karbi Falasdinawa da suka rasa gidajensu a Zirin Gaza.
Motoci 280 na kayan agaji sun shiga Gaza
Ana ci gaba da shigar da kayan agaji zuwa Gaza
Zirin Gaza: Ko an kawo karshen yaki?
Martani kan cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a Zirin Gaza, bayan yakin watannin 15 tsakanin Isra'ila da kungiyar Hamas.
Eyimba ta Najeriya ta fara farfadowa a Confederation Cup
Al Hilal ta Sudan na jan zare a gasar zakarun kwallon kafa na Afirka, Eyimba ta Najeriya ta farfado a Confederation Cup.
Shirin Rana 29.12.2024
Shirin Rana 29.12.2024
Kifi ya kashe wani 'dan yawon bude ido a Masar
Ma'aikatar muhalli ta Masar ta ce wani kifi ya kashe wani 'dan yawon bude ido a wajen shakatawa na Marsa Alam a Masar.
Tattaunar Qatar ta gaza cimma daidaiton tsayar da yakin Gaza
Hakan na zuwa ne bayan shafe sama da mako guda ana tattaunawa a kasar Qatar, tsakanin Masar da Amurka da kuma Isra'ila.
Qatar ta dakatar da shiga tsakani a yakin Gaza
Qatar ta dakatar da shiga tsakani a yakin Gaza
Shugaba al-Sisi na Masar na son a tsagaita wuta a Gaza
Shugaban Masar ya ce kasarsa ta mika bukatar cimma yarjejeniyar tsagaita bude wuta a Gaza.
Shirin Yamma 20.10.2024
Shirin Yamma 20.10.2024
Masar ta yi nasarar kawar da cutar zazzabin cizon sauro: WHO
Shugaban WHO Tedros Ghebreyesus ya ce al'ummar Masar da gwamnatin kasar sun sadaukar da kai wajen ganin bayan Maleriya.
Masar ta sanar da karin farashin fetur bayan janye tallafi
Masar ta kara farashin man fetur da na dizal daga kaso 11 bisa 100 zuwa 13 kamar yadda hukumominkasar suka sanar.
Masar ta musanta zargin taya sojojin al-Burhan yaki a Sudan
Masar ta musanta zargin taya sojojin Janar al-Burhan yaki a Sudan.
Hadarin mota a Masar ya hallaka gomman mutane
Hadarin mota ya hallaka mutane a kasar Masar.
Masar ta kara bai wa kasar Somaliya manyan makaman yaki.
Jirgin ruwan Masar dauke da makamai ya isa tashar ruwan Somaliya, abin da zai iya kara zaman doya da man ja tsakaninsu.
Jaridun Jamus: Ambaliya da Sudan ta Kudu
Jaridun Jamus sun mayar da hankali a kan Ambaliya a Afirka ta Yamma da zaben Sudan ta Kudu da alakar Jamus da Kenya.
Ziyarar shugaban Jamus na farko a Masar cikin shekaru 20
Shugaban kasar Jamus Frank-Walter Steinmeier ya fara ziyarar aiki na kwanaki uku a birnin Alkahira na kasar Masar.
Jaridun Jamus: 06.09.2024
China za ta taimaka wa kasashen Afirka wajen kara zuba jari a nahiyar
Huldar Masar da Turkiyya
Kasashen Turkiyya da Masar sun bude sabon babin huldar difalmasiyya.
Masar za ta fara raba wa talakawa kudade
Hukumomin kasar Masar za su fara raba wa talakawan kasar kudade don rage radadin tsadar rayuwa.
Blinken: Dama ta karshe ta cimma sulhu a Gaza
Sabon yunkuri na cimma yarjejeniyar sulhu tsakanin Israila da Hamas
Sudan: Kokarin samar da zaman lafiya
Amurka na jagorantar tattaunawar neman bakin zaren yakin da ake fama da shi a Sudan, a kasar Switzerland.
Kasashen duniya na kira da a kawo karshen yakin Gaza
Macron ya yi kira da a kawo karshen yakin da ake yi a Gaza, yana mai cewa Faransa na ba da cikakken goyon bayanta.
Kasashen Larabawa da juyayin Ashura
Lokacin da Musulmi mabiya Sunnah ke Azimin Ashura da bikin cika ciki, ana ci gaba da tsangwamar Musulmi mabiya Shi'a.
Shugaban Masar ya tattauna batun tsagaita wuta azirin Gaza
Shugaban Masar ya gana da shugaban hukumar leken asirin Amirka game da rikicin zirin Gaza.
Shugaban CIA ta Amurka zai je Masar kan batun yakin Gaza
Mr Burns zai ziyarci Qatar, kafin daga bisani ya gana da tawagar gwamnatin Isra'ila, domin tsayar da yakin baki daya
Adadin mahajjatan Masar da suka mutu a Saudiyya ya kusan 700
Tuni dai mahukuntar Masar din suka kwace lasisin kamfanonin tafiye-tafiye guda 16 na kasar
Jordan za ta yi taro na musamman kan agazawa Falasdinawa
Taron na fatan neman tallafawa Falasdinawan Gaza da ke fama da rashin abinci da ruwa da wutar lantarki
Masar za ta dauki nauyin taron sasanta rikicin Sudan
Masar za ta karbi bakwancin wani taro a kan Sudan, taron da ake sa ran samun halartar wakilan kungiyoyin gida da waje.
Faransa na tattauna rikicin Gaza da kasashen Larabawa
Hukuomin kasashen Larabawa da na Faransa na tattauna batutuwan yakin Gaza da Isra'ila ke yi.
Masar za ta maka Isra'ila a kotun ICC
Masar za ta maka Isra'ila a kotun ICC
Isra'ila na ci gaba da kai hare-hare Rafah
Sojojin Isra'ila sun yi ruwan bama-bamai a zirin Gaza tare da umartar mutane su fice daga birnin Rafah.
Isra'ila ta karbe iko da Rafah da ke iyakar Masar
A ci gaba da matsar da Falasdinawa daga Rafah zuwa Gaza, Isra'ila ta karbe iko da yankin kan iyakar Rafah da ke Masar.
Shafin da ya wuce
Shafi 1 daga 18
Shafi na gaba