Kebe kujerar takarar shugaban kasa zuwa kudancin Najeriya da babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta yi ana aza ayar tambaya a kan makomar jam'iyyar a babban zaben shekarar 2027 dake tafe.
Mun tattauna da farfesa Kamilu Sani Fagge da kuma kakakin jam'iyyar PDP a jihar Yobe Salisu Baba Yobe.